Jaruma Fati washa A yanzu Haka Ana tunanin ta fi kowace mace kyau a masana’antar Kannywood.
Jarumar ta taka muhimmiyar rawa a films ɗin ta kamar irin su Afra,Salma,Ramlat, labarina da sauran su.
Duba Wannan Yanzu: Kalli Kayatattun Hotunan Jaruma Fati Washa
Kalli wasu daga cikin hotunan nata a ƙasa: