Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola
Saraki ya fito fili ya nuna cewa matakin da
hedkwatar tsaro da gwamnonin jihohin Igbo na
bayyana kungiyar IPOB a matsayin na 'Yan
ta'adda ya saba tsarin mulkin kasa.
Saraki ya ce dole sai an bi tsarin doka kafin
haramcin da aka yi wa kungiyar ta IPOB ya yi
tasiri inda ya nuna cewa yana sa ran Shugaba
Buhari zai tsarin doka wajen wannan haramcin ta
yadda duniya za ta mutunta Nijeriya a matsayin
mai bin doka.
.
.
.
Kada Ku manta in zaku ziyarci website din mu
akan wayoyin Ku zakusa address kamar haka
dadinkowa24.blogspot.com banda sa www
kuma batareda bayarda sarari wajen sa
address din ba sannan da kananun Haruffa kamar haka dadinkowa24.blogspot.com mungode Ku cigaba da Kasancewa da Website din Dadin Kowa24 don samun abubuwan more rayuwa nayau da Kullum farin cikin Ku shine Farn Cikin Mu Always Visit==http://dadinkowa24.blogspot.com ALLAH yabar Zumunci Amin
.
.
Source By ©Rariya
Monday, 18 September 2017
TURA WANNAN ZUWA GA
Mawallafi: MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA verified_user
MAKALOLI MASU ALAKA
KALLI YADDA SA'IN SA YA JAWO WATA TA CAKA MA WANTA WUKA YA MUTU HAR LAHIRAWata matashiya ta kashe yayanta mai Suna Sani Sul
KALLI YADDA AKE AZABTAR DA 'YAN TA'ADDA A JIHAR KANO..ABIN BAN DARIYA..ABIN BAN HAUSHI..Yadda dubun wasu 'yan ta'adda ta cika, a hannun j
Da Dumi-Dumi: Za Aci Tarar Sama Da Miliyan Biyu Ga Duk Wanda Bai Sa Takunkumin Rufe Fuska BaDuk wanda ya fito waje ba tare da ya saka takun-k
KALLI YADDA 'YAN NIGERIA SUKAI ABIN KUNYAR DA BA A TABA YI BA A TARIHIN DUNIYAWasu daga cikin al'ummar jihar Bayelsa dake kudan
RARARA YA KARO SABON WULAKANCI A SABUWAR WAKAR SHI TA NASARAR GANDUJE A KOTU...LATEST RARARA SONGKamar Yadda Shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahar
ALLAHU AKBAR: DR. ISA ALI PANTAMI YAYI ABUNDA BA'A TAƁAYI BA A TARIHIN NIGERIA..LATEST VIDEOLallai wannan abin jinjinawa ne kasancewar bakasa
Karanta Ka Ji: Musulman Amurka Sun Yi Nasara Akan Gwamnatin Kasar AmurkaTun bayan shekaru takwas da aka yi ana tattaunawa
KARANTA BOYAYYUN BATUTUWA GAME DA SATAR YARA A KANO1. Shin ko ka san cewa a cikin wadanda aka kama s
Zan Iya Kashe Kaina Idan Har Umar Bush Bai Aure Ni BaWata matashiyar budurwa ta yi ikirarin kashe kant
LOCKDOWN: KALLI YADDA KASUWANCI YA KOMA A JIHAR KANO Ranaku biyu gwamnatin Kano ta sassauta a lockdown
ALLAHU AKBAR: Ya Rasu Jim Kadan Bayan Ya Sanar Da Rasuwar 'Yar UwarsaAisha Madu Maina da yayanta Usman Madu Maina 'yan
Karanta Sakon Shugaba Buhari ga 'Yan Nigeria a Ranar Samun 'Yancin Kai na Shekaru 59A safiyar yau Talata 1 ga watan Oktoba 2019, wand

0 comments:
Post a Comment