Friday, 6 October 2017

Tsantsar Kalaman Soyayya

Tura Wannan Zuwa Ga
A= A gaskiya ina sonki.

B= Babban burina in aure ki

C= Cutar sonki ba ta da magani.

D= Daddaɗan lafazin ki ke sakani farin ciki.

E= Ebo zuman sonki shayar dani mai sona.

F= Fitacciyar farar fuskarki ke haskaka
zuciyata.

G= Gaggawa nake domin na sallama zuciyata
agareki.

H= Hanzartarki ita ke durmuyani cikin kogin
sonki.

I= In gantaccen hanka linki shi yake karamun
sonki autar mata.

J= Jinjina agareki sarauniyar matan Arewa.

K= Ko kinsan Allah yayi miki ni ima da
zazzakar muyar tamkar farar Algaita.

L= Lamuni nake nema agareki danna....lalata
rayuwar makiyanki.

M= Masoyin ki shiya cacan ta ya mallaki
mulkin rayuwarki.

N= Nasan bakida shakka ko tantama akan
sonda nake miki.

O= Ohh rayuwarmu daya kuma jininmu daya.

P= Photon ki abun sha'awa ne agareni.

Q= Qarin sha'awa ta ace na mallake ki.

R= Rayuwata zatayi rauni idan narasaki.

S= Sassan jikina sai raunana sukeyi saboda
rashin ganinki.

T= Taka warki lafiya ma'abuciyar hankali d
tunani.

U= Uwar gida mai ran qarfe.

V= Vurina in aureki.

W= Wayyo yau nafada kogin sonki

X= Xan kasance cikin matsala idan narasaki.

Y= Ya cikakken zoben azurfar Zinaren
zuciyata.

Z= Zanso kitashi kiyi nafiloli domin ki
Rokan manaAllah yakara barinmu tare cikin kauna

Source: Bashir M. Sulaiman
TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user