- Wata Tuga Na Samo Yarinya yar Fulani
- Ta Shiga Rai Burina Muyyi Aure
- Kai Na Sanar A Soyayya Zo Jani Jani
- Wata Ruga Zan Koma Innayi Aure
Ke ce sarauniyata, na mallaka miki dukkan wani muƙamin da ke ƙarƙashin ikon zuciyata, ke kaɗai ce tawan, daga kanki babu canji. Ina yin ki. ...