Muhimman amfanonin ruwa ga ruhin dan Adam a koda yaushe.
Masu magana sukace ruwa baka da makiyi,Shi ruwa wani sinadari ne da Allah mai jinkai ya baiwa bayinsa cikin sauki kuma a yawaice.
Amma da yawanmu bamu san dimbin amfaninshi ba face gusar da kishi da kuma ayyukan yau da kullum.
Ga amfanin ruwa ga jikinmu:
1. Rage kiba Shi ruwa bai da mai, bai da siga, kana kuma bai da sinadarin kalori, saboda haka shan shi koda yaushe yakan taimaka wajen rage kibar jiki.
2. Lafiyar zuciya Game masu ilimin lafiyar zuciya, ruwan kan rage iwuwan samun ciwon zuciya da 41 cikin 100
3. Karfin jiki Ruwa kan taimaka wajen karfin jiki saboda rashin shan sa kan kashe jikin mutum, ya maishe shi a gajiye. Lafiya
4. Warkar da ciwon kai Hasali abinda ke kawo ciwon kai shine rashin shan isasshen ruwa
5. Kyawun fatar jiki Ruwa kan sa fatar jikin mutum ta dinga kyau tana kyalli a koda
yaushe
6. Cutan daji Ruwan kan rage yiwuwan kamuwa da cutan dajin mafitsara da kasha 50 ciki 100
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu
Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum
An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke
KARIN BAYANI
Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode
Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.
Source by ©Lafiyata
0 comments:
Post a Comment