Rubutawa: M. Kabiru Muhammad
1. JAMHUYIYAR NIJAR: Shugaban
kasa Buhari
ya kai ziyarar shi ta farko a
makwabciyar mu
jamhiyar Nijar domin neman hadin
kan Kasar
wajen karfafa tsaro da kuma yakar
yan ta'addan
Boko Haram da suka dami kasashen
biyu.
2. JAMHURIYAR CHAD: Kamar Nijar,
Shugaban
kasa Buhari ya kai ziyara a
makwabciya kasar
Chadi domin hada karfi da karfe
domin yakin yan
ta'addan dake damun kasashen biyu.
3. GERMANY: Shugaban kasa Buhari
ya amsa
kiran manyan kasashen duniya
domin halartar
taron G7. Makasudun zuwa wannan
taron shine
domin shugaban kasar ya bayyana
ma manyan
kasashen duniya bukatun Nigeria ya
kuma nemi
agajin manyan kasashen duniya ga
tattalin arzikin
Nigeria dake neman roshewa.
4. SOUTH AFRICA: Buhari ya kai
ziyara a kasar
Africa ta kudu, domin halartar taron
kungiyar
Africa.
5. AMURKA: Buhari ya kai ziyara biyu
a kasar
Amurka. Ta farko domin halartar
taron majalissar
dinkin duniya. Ziyara ta biyu domin...A fuwa muryarhausa24.com Zamu Cigaba Insha Allah Ku cigaba da Kasancewa da Shafin Muryarhausa24.com
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar
da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradinmu
Ku hanzarta sanar da 'Yan Uwa da abokanan
Arziki sunan Website din Mu me Albarka, don
ganin sabbin posting din Mu sai ku duba cikin
website din akwai "Home" sai ku shiga,
mungode
Ku cigaba da Kasancewa da Website din Muryarhausa24.com don samun abubuwan more rayuwa na
yau da Kullum
An kirkiri Wannan Shafi domin
bunkasa Harshen Hausa ako ina afadin Duniya
Labari iri daban-daban, farin cikin Ku shine Farin
Cikin Mu Always Visit==http://www.muryarhausa24.com
Ku Cigaba da Kasancewa da Shafin
Muryarhausa24 aduk inda kuke a fadin Duniya
farin cikin ku shine Farin cikin Mu
Munayin iyakar bakin kokarin mu don baiwa me
hakkin rubutu hakkinsa, ma'ana idan mun samu
Rubutu daga Suleman Abubakar to zamusa daga
Suleman Abubakar saboda awajensa musami
Rubutun koda bashi yayi ba to mu bamu Sani
ba, adinga yimana Uziri
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje daya a ko ina suke
KARIN BAYANI
Zaku iya aiko mana da labari,Nishadi,Fadakarwa,Hausa Novel,Ra'ayi,Labarin Soyayya, Sharhi ko nuna gamsuwar Ku akan yadda muke tafiyar da wannan shafi me Albarka aika sakon ka anan muryarhausa24@gmail.com mungode
Allah ka daukaka harshe Hausa dama Kasa baki
daya Amin Summa Amin.
Source by ©M. Kabiru Muhammad
0 comments:
Post a Comment