Gaskiyar Bayani Game da Shafin Andromo (Android App Maker)
INGANTACCEN BAYANI AKAN SHAFIN SAMAR DA MANHAJAR ANDROID NA KAMFAN ANDROMO
Assalamu'alaikum
Bayan Dukkanin Bincike Da Kungiyar 24clan Team Ta Gabatar Akan Shafin Andromo.Com
Shafin Andromo An Kirkire shi A Shekara Ta 1991 Wanda Akalla Yanzu Haka Dayawan Mutane Suna Amfani Dashi Ta Hanyar Kirkira Manhajar Android - Wato (Android App)..
Dayawan Mutane Sun Aminta Kokuwa Ince Sun Raja'a Akan Wannan Kamfani Dake Bawa Mutane Damar Hada Application Batare da Ilimin Programming Ba.
Hakan Yasa Jama'a Suka Yadda Dasu Fiye Da Kowane Shafi na Kirkirar Manhaja A Wannan Zamanin...
CIKAKKEN BAYANI GAME DASU
Andromo Sunyi Aiki Da Wani Sashi na Basira Ta Hanyar Saka Admob AdUnit ID Dinsu Ajikin App Din Da'aka Gina Batare Da Sanin Mai Mallakin App din Ba..
A Iya Binciken Da Muka Gabatar Cewa Members Suna Biyan Kudi Akalla $8/month zuwa $21/month A Kowane Wata.. Domin Subiya Bukatunsu Ta Hanyar Kirkira Manhajar su Dan Haka Suka Sanya Kudi Qalilan Ga Mutane..
Wannan Ba Yana Nufin Suna Taimakawa Mutane Bane Kawai Sunyi Hakan Ne Domin Suci Riba Da Mutane Fiye Da Kai Daka Biya Kudi...
YADDA ABIN YAKE!
A Duk App Guda Daka Hado A Shafin Andromo Ko Kabiyasu $21 Tofa Dukda Haka Akwai AdUnit Dinsu Ajiki Wanda Yana Fitowa Sau 3 Sannan Naka Ya Fito Sau 1 Kadai..
Kaga Kenan A Duk Lokacin Dazaka Samu $20 Tofa Su Suna Da $15 Kaikuma Kanada $5...
Wata Kila Nan Gaba In Allah Ya Yarda Zamu Bullo Da Sabbin Hanyoyin Kasuwanci Da Izinin Allah..
Mungode Da Bamu Lokacin Ku....
Researchers:-
Faruk Browser
Yahaya Browser
Taufik Ahmad
Tsauri Browser
Faisal S Ladan
Muhammad Kabir Katsina
Abubakar Y Mati
By 24clan Developers Team..
Domin samun Labarai,Nishadi,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna, Hausa Videos,Wakoki Hausa, Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode
Source: 24clan
Monday, 25 June 2018
TURA WANNAN ZUWA GA
Mawallafi: MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA verified_user
MAKALOLI MASU ALAKA
Za A Yi Kusufin Wata Mafi Tsawo A Tarihin Duniya - Karanta Yanzu Kaji Zai kasance kusufin wata mafi tsayi da aka taba
SHIN KO KASAN ME YA SA ALLAH YA HALICCI SAURO?Duk da yake ba dole ne ilimin mafi yawan mutane y
Karanta Ainihin Tarihin Bitcoin Da Amfanin Shi Da Matsalolin Shi Da Hukuncin Mu'amala Da Shi A Musulunci Bismillahir Rahmanir RahimTsira da Amincin Allah
Hanya Mafi SauKi Da ZaKa Fita Daga Duk TsaruKan Da MTN Ke Kwasarma Kudin Ka Ko Kana Daya Daga Cikin Wadanda Insunsa Kudi Da
Karanta Muhimman Abubuwa 13 Da Yakamata Ku Sani Game Da KyankyasoKyankyaso wanda akafi sanin sa da suna Cockroach
Hanya Mafi Sauki da Zaku yi Nasara Wajen Hana Banki Cazar Muku Kudi a duk Lokacin da Zaku Fitar da KudiDaga yau Laraba bisa umarnin babban bankin Ƙasa w
Nigeria ta zama kasa ta farko data samar da Computer me Zallar Harshen Hausa A Najeriya, an kaddamar da wata manhaja mai suna
Akwai Abin Al'ajabi da ban Mamaki Mai Tarin Yawa game da Rayuwar Wannan Dabba Wato TururuwaAkwai wani gidan zuma ko gara ko cinnaka (ko
MUHIMMANCIN GOOGLE ACCOUNT (GMAIL) GA MASU WAYAR ANDROID Tabbas nasan Duk wanda ya mallaki wayar Android,
Abubuwan mamaki takwas na kimiyya da sukafaru a 2017 Shekara ce mai cike da abubuwa da suka faru a ka
ALLAHU AKBAR: Karanta Yadda Za'a Tashi Al-Kiyama ta Hanyar Amfani da Hasken Rana tare da Ilimin dake Cikin Hasken Rana Abu Zarr, yace : "Wata rana muna tafiya tare da
YADDA AKE DUBA SAKAMAKON JARABAWAR JAMB CIKIN SAUKI Sakamakon jarabawar jamb a bana shima akwai han
- Blog Comments
- Facebook Comments
