Sakamakon wasan Nigeria da Argentina
Nigeria 1 - 2 Argentina
Sau hudu Najeriya na shan kaye a hannun Argentina a gasar kofin duniya.
KARANTA WASU DAGA CIKIN RA'AYOYIN 'YAN NIGERIA AKAN WASAN NIGERIA DA ARGENTINA.
A Binciken Shafin Muryar Hausa24 Wannan shine kadan Daga Cikin Ra'ayoyin Masu bibiyar mu a Shafin Facebook
Sama'ila Ala Kwankwason Fulatan
Dalili shine Turawa basa son Yan Africa ne kawa
Usman Inuwa Pantami
Argentina ta fitar da Najeriya da taimakon fifa wannan shine gaskiyar magana
Muhammad Nura Khalid
Turawa sun nuna basa kaunarmu mu bakaken fata Muryar Hausa24 ku tambayo min dalilin Hana mu penalty bugun daga kai sai gola? Ina jira
Yusi
Abun bai mana dadi ba,amma da taimako alkalin wasa,don ya hana mu bugun daga kai sai mai tsaron gida,da gangan.
Alhaji Saddeeq Albarkawa
Mudai Refree Ya Cucemu A Wannan Match Din Gaskiya,,,idan Kuma Ba'a Daina Nuna #Racism A Harkan Kwallo Ba Lallai Akwai Matsalah
Idris Muhammed Gajere
Gaskiya nayi farin ciki sosai da cire na nageria world cup da akayi abin yayi kyau.
Hamza Dansullubawa
Argentina 2018 Raf+New Tv+.......=Goal, Dama nasha gayama al'ûmmar mu na Africa ko Nigeria,, wallahi Balls na turawa ko world cup Shiryawane kamar Dramas,,,, Messi da crisyano Ranaldo Acikin zasu bada (best players 2018) yaza'a ayi acire Messi ayau? asirin fifa yatunu.. Kata halin ka, yakawar da Nigeria today...
Bilal Fabil
Amma ai munsamu penalty ba'a bamuba, sannan kuma sunyi rashin gaskiya wajen wure-wure.
Amma Alhamdulillah, duniya tagani, kuma Nigeria tayi kokari sosai.
Babangida Lawal
Yanzu zakaga ya'yan jakuna, bakin haure yan 'cirani da ya'yan matsiyata suna murna an cire mu.
Sai adale, Kare, mahaukaci zai ki kasar sa.
Murtala Muhammad Adam
Muryar Hausa24 ku gyara kalamanku Refree yayi waje da NIgeria don kiri kiri sonkai suke nuna mana su turawan nan.inde zasu na haka gwanda mubar zuwa world cup
Sama'ila Ala Kwankwason Fulatan
Juma'ar da zatayi kyau Tun Daga Laraba Ake Ganeta wai Yaushen Yan wasan zasu dawo Gida Nigeria ne Up Jamus
Abba Sa'ad Mahuta
ya kamata kasata Nigeria ta kai alkalin wasan data hura wasan Nigeria da Argentina kotu domin muna ji muna gani alkalin yasa ya ci mu saboda ya danne mana fanareci kuma ya nunawa Nigeria kabilanci a wasan.
Domin samun Labarai,Nishadi,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna, Hausa Videos,Wakoki Hausa, Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika sakon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com za muyi farin ciki da samun sakon ka/ki Mungode
Source: www.muryarhausa24.com.ng
Tuesday, 26 June 2018
TURA WANNAN ZUWA GA
Mawallafi: MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA verified_user
MAKALOLI MASU ALAKA
Shin ko kasan Abubuwa 5 da Najeriya ke bukata don doke Argentina-Karanta a Natse KajiNajeriya da Argentina za su fafata a wasansu na k
Karanta Yanzu Kaji Dalili: Tabbas Allah ne ya hukunta Mohammad Salah saboda kin yin azumi - Inji Malamin Islama Mubarak Al-Bathali Wani mai wa'azin addinin musulunci dan kasar
Wasanni: Da mun yi rashin nasara akan Chelsea zan kashe kaina - WengerMai horar da kungiyar Arsenal, Arsene Wenger, ya
Karanta Cikakken Tarihin Ahmed Musa: Abubuwan da Yakamata Ku sani dangane da Rayuwar Dan Wasan Kwallon Kafa Ahmed Musa - Hotuna da Cikakken TarihiAhmed Musa dan wasan kwallon kafa ne na Najeriya
Karanta Kaji Dalili: Ronaldo zai fara shirya fina-finaiShahararren dan wasan kwallon kafa,Cristiano Rona
KARANTA WASIKAR DAN WASAN KWALLON KAFA CRISTIANO RONALDO WACCE YA AIKAWA MASOYA BAYAN MADRID TA BANKWANA DA KULOB DIN - WASIKAR TA DAUKI HANKULAN DUNIYA SOSAI A ranar Talata ne Madrid ta sayar da Ronaldo ga
Karanta Yanzu Kaji: Har Yanzu Ban San Kungiyar Da Zan Koma Ba Inji-Ahmed Musa Dan wasan tawagar Super Eagles dan kungiyar kwal
Shin nawa ne albashin Neymar a PSG?Neymar bai buga wa Paris St-Germain gasar cin kof
Karanta Kaji Dalili: Idan na dena kwallo shirin fim zan koma yi - Cristiano RonaldoCristiano Ronaldo, fitattacen dan wasan kwallon k
Messi, Ronaldo na cikin fitattun 'yan wasa na duniya na 2017Hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA, ta fitar sun
''Ozil na shirin komawa Man United''Mesut Ozil na shirin kin yadda ya tsawaita yarjej
Karanta Kaji Yadda akai ya zama Gwarzon duniya: Modric ya kawo karshen Ronaldo da MessiDan wasan Real Madrid Luca Modrci ya lashe kyauta
- Blog Comments
- Facebook Comments
