Jarumi Anna Hari Salunke shine wanda ya karɓi role ɗin mace kuma ya fito a matsayin jarumar cikin film kuma yayi yadda akeso.
Anna Salunke
Marubuci: Being Abdull Asa
A lokacin da za'ai film ɗin India mai suna Raja Harishchandra a shekara ta 1913 anyi ayi asamu jaruma mace da za asa a wannan film amma duk sunƙi yi.
Jarumi Anna Hari Salunke shine wanda ya karɓi role ɗin mace kuma ya fito a matsayin jarumar cikin film kuma yayi yadda akeso.
Domin a lokacin duk macen da aka nemi tayi film gani take kamar rashin kunyane shiyasa duk suka ƙiyi.
Shine jarumin daya fara buga double role wato jarumi da ya fito da kamanni biyu a film.
A shekara ta 1917 ne ya fara fitowa a double role acikin wani film mai suna Lanka Dahan wanda yayi role din namiji da kuma na mace.
Salunke yayi matukar suna Inda yake fitowa a matsayin jarumi da jaruma.
Fina-finan sa da ya fito amatsayin jaruma sune
Raja Harishchandra (1913) Satyavadi Raja
Harishchandra (1917)
Lanka Dahan (1922)
Satyanarayan (1922)
Buddha Dev (1923) shine film ɗin sa na karshe amatsayin jaruma.
Waɗannan sune fina finan sa da ya fito a role din maza
Ahiravan Mahiravan Vadh (1922)
Haritalika (1922)
Pandav Vanavas (1922)
Satyanarayan (1922)
Shishupala Vadh (1922)
Wandering Soul (1923)
Buddha Dev (1923)
Gora Kumbhar (1923)
Guru Dronacharya (1923)
Jarasandha Vadha (1923)
Kanya Vikraya (1923)
Jayadratha Vadh (1924)
Kanya Vikraya (1924)
Ram Ravan Yuddha (1924)
Shivajichi Agryahun Sutaka (1924)
Sundopasund (1924)
Anant Vrat (1925)
Kakashebanchya Dolyat Jhanjhanit Anjan (1925)
Satyabhama (1925)
Simantak Mani (1925)
Datta Janma (1925)
Bhakta Pralhad (1926)
Bhim Sanjeevan (1926)
Keechaka Vadh (1926)
Sant Eknath (1926)
Bhakta Sudama (1927)
Draupadi Vastraharan (1927)
Hanuman Janma (1927)
Madalasa (1927)
Vasantsena (1929)
Khuda Parasta (1930)
Amir Khan (1931)
Wannan shine ɗan bayani akan Salunke wanda akewa kirari da First India Actrees bayan kuma shi Namiji ne.
Kalli Hotunan Jaruman Indiya tare da Jerin sunayen Jaruman Indiya da suka yi Aure domin Kudi - Karanta a Natse Kaji
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com
Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.muryarhausa24.com.ng