Masarautar Saudiyya ta sake bayar da miliyan 100 ga Amurka don amfanin 'yan ta'addar aware na YPG/PKK da ke arewacin Siriya wadanda suka mamayi yankunan da suke.
Jaridar New York Times ta rawaito cewa, ta bayar da labarin cewa, gwamnatin Saudiyya da ta shiga mawuyacin hali saboda batan dan jaridar Jamal Kashoggi ta bayar da kudin ga Amurka a lokacin da Ministan harkokin Wajen Amurka Mike Pompeo ke ziyara a Rasha.
Amurka ta dade tana neman wannan kudi amma yadda Saudiyya ta biya a lokacinda Pompeo ke yawon ziyara game da batan dan jaridar Jamal Kashoggi a ofishin jakadancin Saudiyya da ke Istanbul a ranar 2 ga Oktoba, na da jan hankali sosai.
Jaridar ta New York Times ta rawaito wani na cewa, wannan abu ba wai arashi ba ne kan yadda Amurka ke kallon manufofinta a Siriya.
Jaridar ta rawaito bayanin da mai ba wa Trump shawara kan yaki da Daesh Brett McGurk ya yi.
McGurk ya musanta cewa, biyan kudin na da alaka da ziyarar da Pompeo ke yi.
McGurk ya kare cewar tun watan Agusta Saudiyya ta yi alkawarin bayar da kudin kuma a watannin bzara aka sarna za a biya.
A watan Oktoban 2917 Ministan kasa na Saudiyya Samir Al-Sabhan ya ziyarci yankin Ayn ısa da ke rakka wanda 'yan ta'addar awaren na YPG/PKK suka mamaye.
Bayan wannan ziyara ne Saudiyya ta bayar da taimakon dala miliyan 100 don gyara gine-ginen da Amurka, YPG da PKKsuka rsa a lokacin da suka ce suna yaki da 'yan ta'addar Daesh.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: TRT HAUSA
Wednesday, 17 October 2018
TURA WANNAN ZUWA GA
Mawallafi: MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA verified_user
MAKALOLI MASU ALAKA
Karanta Kaji: Babu Ruwana da Kasar Saudiyya Burina Tara Kudi Kawai - Donald Trump Donald Trump ya sanar da cewa ba zai iya taba ju
Karanta Ka Ji: Musulman Amurka Sun Yi Nasara Akan Gwamnatin Kasar AmurkaTun bayan shekaru takwas da aka yi ana tattaunawa
Karanta Yanzu Kaji: Wani Dan sandan Indiya na fuskantar barazana don ya ceto Musulmi 'Yan sanda a Indiya sun ce jami'in dan sanda
Karanta Yanzu Kaji: An rufe Youtube a Kasar Misira akan laifin cin zarafin Annabi Muhammadu (SAW) Babban koton Misira ta yanke wata hukunci in
KARANTA LAIFIN DA SHUGABAN KASAR MISRAH MUHAMMAD MURSI YA AIKATA A IDON DUNIYA Har na kwanta nace bari dai in dan duba me duniya
KARANTA JERIN SUNAYEN MALAMAI DA ALARAMMOMIN DA JIBWIS TA KASA TA TURA TAFSIRIN RAMADAN NA 1439AH 1440H/2019 A JAHOHIN NAJERIYA DA KASASHEN DUNIYAJAMA’ATU IZALATIL BID’AH WA IKAMATIS SUNNAH SUNAY
Karanta Kaji Yadda Abin Yafaru: Addinin Musulinci na Kara Bunƙasa a Kasar NorwayMalami a sashen nazarin Addinai a jami'ar Oslo da
Kalli Abubuwan Mamaki Wanda su faru A Kasar Morocco yayin da Shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari Yakai Musu Ziyara ( Hotuna 12 da Cikakken Labari) A duk lokacin da shugaba Buhari ya kai ziy
AL-KUR'ANI NE BABBAN KALUBALEN DA YA HANA KASASHEN MUSULMAI CI GABA DA KUMA WAYEWA - Gerhard Weinberger Tsohon jakadan Austria a Tunusiya, Gerhard Weinb
Da Dumi-Dumi: Za Aci Tarar Sama Da Miliyan Biyu Ga Duk Wanda Bai Sa Takunkumin Rufe Fuska BaDuk wanda ya fito waje ba tare da ya saka takun-k
Karanta Kaji: Wata Sabuwa Amurka Ta Kera Jirgin Annabi NuhuMa'aikatar kirkire-kirkire ta jihar Kentucky ta A
KALLI YADDA 'YAN NIGERIA SUKAI ABIN KUNYAR DA BA A TABA YI BA A TARIHIN DUNIYAWasu daga cikin al'ummar jihar Bayelsa dake kudan
- Blog Comments
- Facebook Comments
