Ɗan asalin jihar Katsina Malam Abdulganiyu Aliyu da ya fito daga karamar hukumar Katsina ya zo na ukku a gasar karatun Alkur’ani ta kasa da kasa ta shekarar 2018 data gudana a kasar Saudi Arabia.
Abdulganiyu Aliyu yayi gasar ne tare da sauran mahalarta gasar su 115 a fadin duniya.
An tabbatar da wannan cigaban ne a wata zantawa ta wayar tarho tare da Malam Bishir Usman Ruwan Godiya mai ba Gwamna Shawara na musamman a kan ilimi mai zurfi wanda suka raka Abdulganiyu Aliyu zuwa wajen gasar.
Abdulganiyu Aliyu tare da Ameer Yunus daga jihar Bauchi suka wakilci Nijeriya a wajen gasar.
Abdulganiyu Aliyu ya zo na ukku wajen harder izihi 60 na gasar karatun alkur’ani sannan kuma Ameer Yunus ya zo na ukku a wajen harder izihi 60 na gasar karatun alkur’ani tare da tajawidi.
Kasashe 82 suka shiga gasar wadda ta kawo karshe a ranar laraba da ta gabata a birnin Madina dake kasar Saudi Arabia.
Kasar Saudi Arabia it ace tayi nasara gaba da kowacce kasa sannan sai Nijeriya, sannan kuma sai kasar Libya.
A halin yanzu ana zagayawa day an tawagar ta jihar Katsina da wanda yayi Nasara a wasu wurare masu muhimmanci a kasar Saudi Arabia domin yin ziyara kafin su dawo gida a karshen wannan satin.
Domin kaddamar dashi wanda yayi nasarar ga jama’ar jihar Katsina da gwamnatin jihar Katsina da sauran al’ummar domin ganin shi wannan mahardacin alkur’ani wanda ya fito daga karamar hukumar ta Katsina.
Kamar yadda shirin ko tsarin gwamnatin jihar ya tanada bayan isowar shi mahardacin tare da rakiyar tashi wanda tuni gwamnatin jihar ta tabbatar da wannan al’amari na samun nasara ga shi wannan mahardacin.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA ,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: Leadership A Yau
Wednesday, 24 October 2018
TURA WANNAN ZUWA GA
Mawallafi: MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA verified_user
MAKALOLI MASU ALAKA
Karanta Kaji: Wata Sabuwa Amurka Ta Kera Jirgin Annabi NuhuMa'aikatar kirkire-kirkire ta jihar Kentucky ta A
Karanta Kaji: Dan Nijeriya Ya Lashe Gasar Cin Dandakakken Nama Mai Mugun Yaji A Kasar Sin (China) - Karanta Yadda Abin Yafaru An karrama ɗan Nijeriyar da ya ci gasar da lamba
Takaitaccen Tarihin Muhammad Mursi: Karanta Abubuwan Mamaki 15 Game da Shugaba Muhammad Mursi1- An haifi Mursi a jihar Sharqiyya a Masar a she
Karanta Yanzu Kaji: An rufe Youtube a Kasar Misira akan laifin cin zarafin Annabi Muhammadu (SAW) Babban koton Misira ta yanke wata hukunci in
KARANTA KAJI: DARASI GAME DA HARIN MASALLACIN KASAR NEW ZEALAND - Aliyu Imam IndabawaA wannan maqaala zanyi tsokaci ne bisa darasin da
KARANTA LAIFIN DA SHUGABAN KASAR MISRAH MUHAMMAD MURSI YA AIKATA A IDON DUNIYA Har na kwanta nace bari dai in dan duba me duniya
Karanta Kaji Dalili: Kasar Saudiyya tayi Alkawarin Gina Coci na masu Addinin Kirista aduk fadin Kasar Kafafan yada labarai na Masar sun rawaito ce
Subhanilillahi: Kalli Yadda Wani Sabon Annabi Ya Bayyana A Kasar Sudan kuma an fara Saukar Masa Da Wata Sura Mai Suna 'Suratu Darfur Wani sabon Annabi ne ya bayyana a kasa
Karanta Kaji: Saudiyya ta Bayar da Taimakon Dala Miliyan 100 ga 'yan ta'adda a Arewacin SiriyaMasarautar Saudiyya ta sake bayar da miliyan 100
Kalli Hotunan Na'urorin Da Masarautar Saudiyya Ta Samar Yayin Shiga Masallacin Makkah Da MadinahCikin shirye-shiryen buɗe masallacin Harami (Ka'a
Kalli Abubuwan Mamaki Wanda su faru A Kasar Morocco yayin da Shugaban Kasar Nigeria Muhammadu Buhari Yakai Musu Ziyara ( Hotuna 12 da Cikakken Labari) A duk lokacin da shugaba Buhari ya kai ziy
Kalli Video Yadda Musulman India Suke Aure Zaku sha Mamaki Kalli Sabon Video Yadda Musulman India Suke Aure
- Blog Comments
- Facebook Comments
