Wata mata ta rasu sai Mijinta ya zauna agefen kabarinta yana ta zabga kuka kuma kuka mai tsananin sai mutane suka kewaye shi suna share masa hawaye.
Bayan hawayensa ya bushe sannan ya dawo hayyacinsa sai yace :
Ya ku Jama'a hakika ni na yarda da mata ta,kuma ina rokon Ubangiji ya bata Aljannar Firdausi Madaukakiya
Sannan ya Kara da cewa
Ina rantse muku da Allah tun daga lokacin dana aureta bazan iya tuna lokacin da tayi bacci kafin nayi ba ko kuma na farka Kafin ta farka (Duk domin rarrashi gareni)
Haka kuma ta kasance tana jure duk abinda nayi mata
Har wayau ita ce take bude kofar gidana kafin na kwankwasa ban taba shiga gida ba face naji yana kamshin turaren Almiski ko turaren wuta.
Ban taba nema tayi mini wani abu ba kama daga abinci ko waninsa face ta sadaukar da kanta wajen samar dashi domin neman yarda ta.
SABODA HAKA IDONA BAI TABA AFKAWA AKANTA BA FACE NA GANTA KAMAR YADDA NAKE SO.
Yaku mata wannan ya zama kalu bale agaremu shin kuna aikatawa mazajenmu abinda idan suka rasa ku ayau zasuyi irin wannan kukan?
Ya Allah kabamu mata nagari masu jin taushiyin mazajensu sukuma maza Allah yabasu ikon kyautatawa matansu Ameen.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.MuryarHausa24.com.ng
Thursday, 29 November 2018
TURA WANNAN ZUWA GA
Mawallafi: MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA verified_user
MAKALOLI MASU ALAKA
Shin Da Gaske Ne Babu Soyayya A Rayuwar Aure?Babu soyayya a cikin aure, soyayya a cikin zuciyo
Alfarmar Mahaifiya A Rayuwa Ita ce ta fara nuna maka soyayya, tun kafin kasan
Korafin Jama'a A Game Da Rayuwa Mai aure na cewa: "Ina ma dai ma ban yi aur
Kalaman Karfafa Gwiwa Na Sabuwar ShekaraWuta ita take raba dusar ƙarfe da ƙasa, ta tsarka
Hirar Nishadi Tsakanin Saurayi Da Budurwa Kafin Ya Aure TaKAFIN YA AURE TAMenene ne ya ɓata miki rai?
Tun Farko Laifin Ka Ne Na Fara Yin Soyayya da Irin SuKana neman auren yarinya tun a waje bata girmamak
KARANTA ILLOLIN ZAMA DA MATAR AURE GUDA DAYAKwanakin baya da na wallafa wani rubutu mai taken
Asalin Siffofin Miji Na GariDa yake addini shi ne mafi girman mizani da za mu
Sirrin Soyayya da Tausayi Tsakanin Ma'aurataIdan Allah ya sa soyayya da tausayi da rahama tsa
Karanta Yadda Zaka Gane Budurwar da Ba ta Taba Saduwa da Namiji ba Kafin Kuyi AureKorafin samari yayi yawa cewa, 'yan matan da suke
Karanta Alamomi 4 Na RiyaRiya ( yin abu ba don Allah ba) a wurin neman ili
Karanta Bambancin Jiya da Yau a ZamananceHaƙiƙa munzo wani zamani wanda kusan dukkan abind
- Blog Comments
- Facebook Comments
