Ɗan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya fara yakin neman zabenshi yau, Litinin ta shafinshi na sada zumunta inda ya fara da bayar da labarin cewa ya taso maraya kuma har sayar da itace yayi.
Yace ya sayar da itace a kan titunan garin Jada dake Adamawa amma Allah, ta sanadiyyar Najeriya ya daukakashi.
Yace idan Najeriya ta bashi irin wannan damar ya kai yanda yake a yanzu to shima yana da aikin gyara Najeriyar yanda zata baiwa kowane danta irin waccan dama.
Yayi kira ga 'yan Najeriya da su bishi akan wannan tafiya ta samar da rayuwa me kyau.
Yace idan aka zabeshi zai taimakawa kananan da matsakaitan masana'antu miliyan 50.
Yace wannan tsari zai samar da ayyuka miliyan 2.5 sannan cikin shekaru 2 mutane miliyan 50 zasu fita daga kangin talauci.
Yace kuma akwai wani tsari da zai fito dashi na horas da mata da maza miliyan daya duk shekara akan sana'o'i daban-daban.
Yace akan maganar shirinshi na canja fasalin Najeriya kuma zai samar da yanayin da jihohi da gwamnatin tarayya zasu samu kudin shiga fiye da da.
Ya kara da cewa ga wanda ke so ya karanta tsare-tsaren nashi zai iya yin haka a shafinshi na Atiku.org.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: Hutu Dole
Tuesday, 20 November 2018
TURA WANNAN ZUWA GA
Mawallafi: MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA verified_user
MAKALOLI MASU ALAKA
Umar Bush Ya Kunyata Masoyiyar Sa A Gaban Jama'aMartanin da Umar Bush ya yi wa masoyiyarsa.Umar B
Kalli Zafafan Kyawawan Hotunan Fatima Mai ZogaleFatima Aliyu wadda aka fi sani da Fatima Mai Zoga
Labari Mai Ratsa Zuciya: Allahu Akbar!!! Ya Kasa Tafiya Ya Bar Mahaifiyar SaWannan hoto da kuke gani wani bawan Allah ne Maha
KALLI YADDA DUBUN SHUGABAN MASU GARKUWA DA MUTANE TA CIKA A HANNUN ABBA KYARI... LATEST VIDEOGawurtaccen mai garkuwa da muntane Alhaji Hamisu
WALLAHI BAZAMU YARDA BA!! SAI SUN FITO MANA DA SAURAN KANNEN MU DA SUKA SACE MANA SHEKARU UKU BAYAShekaru 3 da suka Wuce a kusan lokaci daya sai da
Karya Kake Ka ce Jihar Ribas ta Kiristoci ce - Martanin Asari Dokubo ga Gwamna WikeMujahid Dokubo-Asari ya fito fili a shafin sa na
KALLI YADDA 'YAN NIGERIA SUKAI ABIN KUNYAR DA BA A TABA YI BA A TARIHIN DUNIYAWasu daga cikin al'ummar jihar Bayelsa dake kudan
KALLI YADDA A SAKI HAUSAWAN DA AKA KAME A JIHAR LAGOSJaridar Daily Nigerian ta rubuta labari a shafint
KALLI YADDA AKE AZABTAR DA 'YAN TA'ADDA A JIHAR KANO..ABIN BAN DARIYA..ABIN BAN HAUSHI..Yadda dubun wasu 'yan ta'adda ta cika, a hannun j
Shugaba Buhari Yayi Allah Wadai da Harin da aka Kai a Matatar Man kasar Saudiyya - Shugaba BuhariShugaba Buhari yayi Allah wadai da harin da aka k
Kalli Hotunan Wacce tafi kowa Kyau a Nigeria (Sarauniyar Kyau ta Nigeria)Kamar yadda shafin MuryarHausa24.com.ng ya s
Gaskiya Game Da Mala'ikan Da Ya Bayyana A MakkaMadam Talash mata-maza ne, wanda mafi yawan mutan
- Blog Comments
- Facebook Comments
