MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.
Muryar Hausa24 Yau ma gamu tafe da waƙar da fitattun jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa (KANNYWOOD) su rerawa shugaban kasar Nijeriya Shugaba Muhammadu Buhari wakar nuna goyan bayan su a 2019.
Idan mabiya shafin Muryar Hausa24 bazaku manta ba a kwanakin baya mun kawo muku wakar da gamayyar mawakan Hausa su rerawa Baba Buhari mai taken "SAKAMAKON CANJI".
A wannan lokacin haɗakar jarumai mata na masana'antar kannywood su rerawa Baba Buhari mai taken "AKWAI SAURA".
Kaɗan daga cikin jarumai mata da suka haska acikin wannan ƙayataccen bidiyon sune kamar haka:
Amal Umar
Asiya Ahmad
Fati Washa
Fati Shu'uma
Maryam Yahaya
Hannnatu Bashir
Halima Atete
Hauwa Waraka
Bilkisu Abdullahi
Jamila Nagudu
Rukayya dawayya
Asiya Ahmad
Fati Washa
Fati Shu'uma
Maryam Yahaya
Hannnatu Bashir
Halima Atete
Hauwa Waraka
Bilkisu Abdullahi
Jamila Nagudu
Rukayya dawayya
Da sauran su
Kardai na cika ku da surutu sai ku sauke bidiyon waƙar domin ganin wannan ƙayataccen bidiyon waƙar.
Ku sauke bidiyon waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta, kada ku sake abaku labari...
Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.
Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayinaiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.MuryarHausa24.com.ng