Wani mai share cikin jirgin sama ne mai karambani bayan ya shiga jirgi don yin goge-goge kamar yadda ya saba, sai ya tarar da wani littafi mai taken: “YADDA AKE KOYON TUkIN JIRGIN SAMA A SAUkAkE.”
Yana bude shafin farko sai ya ga an rubutu “Idan aka danna, kaza da kaza, za a tayar da injin jirgi. Sai ya danna, injin jirgi ya fara aiki. Sai ya bude shafi na gaba, nan kuma aka rubuta “Idan aka danna kaza da kaza, jirgi zai fara tafiya, nan ma ya danna, jirgi ya fara tafiya.
Can da ya bude shafi na gaba, sai ya ga an rubutu “Idan aka danna kaza da kaza jirgi zai yi sama, nan ma ya danna jirgi ya tashi sama da shi. Da ya bude shafi na gaba, sai idonsa ya raina fata don ya ga an rubuta “Don jin yadda jirgi ke sauka sai a biyo mu a littafi na gaba!”
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.MuryarHausa24.com.ng
Tuesday, 1 January 2019
TURA WANNAN ZUWA GA
Mawallafi: MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA verified_user
MAKALOLI MASU ALAKA
DARIYA DOLE: WA YAFI DAURIYA A CIKIN WADANNAN MUTANE?1. Na farko gidan sirikarsa yaje sai ya tarar da
DARIYA DOLE: LABARIN WANI GAYE DA BUDURWA A MOTAR HAYA Wani dan Guy ne ya shiga motar haya ya hadu da w
MU SHA DARIYA: INA 'YAN BOKON SUKE?Wasu daliban Jami'ane suka tafi Night club sukai
DARIYA DOLE: LABARIN WATA MATA DA WANI BOKAWata Matace Taje Wajen Wani Boka Tana Zuwa sai Bo
Dariya Dole: Bafulatani Da Dabbobi Masu MaganaWani Bafulatanin ƙauye ne ya tafi kiwon shanu, to
Dariya Dole: Tambayoyin Rainin Hankali Da Amsoshin Rainin HankaliTAMBAYOYIN RAININ HANKALI GUDA GOMA DA AMSOSHIN S
DARIYA DOLE: KARANTA LABARIN SHAROTA DA ZUKOTAWata rana SHAROTA na zaune a bakin hanya sai ga w
Kyakyatawa Dole: Tsohuwa Da AlkaliA wata kotu ne ana sauraron ƙara jama'a cike maƙi
MU SHA DARIYA: LABARIN TSOHUWA DA DAN ACABAWata tsohuwace tahau mashin din wani dan achaba z
DARIYA DOLE: LABARIN BAFULATANI DA PROFESSOR Profesa yace idan nayi maka tambaya baka amsa ba
DARIYA DOLE: KARANTA LABARIN WANI BAFULATANI DA BATUREWani bature yazo kasar Hausa domin yi musu wani a
Dariya Dole: Ma'aurata Da AljanuWani Ango ne ya yi sabon aure shi da matarsa suka
- Blog Comments
- Facebook Comments
