A duk lokacin da zuciyar bawa ta yi sha'awar aikata wani sabo, to ya tuna da wadannan abubuwa:
Marubuci: Ahmad Ali Aliyu
1- Allah (SWT) Yana kallonsa.
2- Allah (SWT) Ya san abin da yake niyyar aikatawa kafin ya aikaita, da kuma bayan ya aikata.
3- Allah ba ya mantuwa ga duk abun da bawa ya aikata, mala'iku sun rubuta an ajiye ana jiransa.
4- Lallai bawa zai koma gare shi ba makawa, me yiwuwa ma lokacin komawar tasa ya yi, a dai-dai lokacin da yake aikata wannan sabon.
5- Lallai sakamkon abun da ya aikata yana nan yana jiransa.
6- Makomar dai guda biyu ce babu ta uku, WUTA KO ALJANNA.
Don haka wannan aikin da bawan ya aikata da wacce makomar ya dace???? Sai ya shirya halartarta.
Allah yasa mu dace Amin
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.MuryarHausa24.com.ng
Thursday, 6 December 2018
TURA WANNAN ZUWA GA
Mawallafi: MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA verified_user
MAKALOLI MASU ALAKA
Kalaman Karfafa Gwiwa Na Sabuwar ShekaraWuta ita take raba dusar ƙarfe da ƙasa, ta tsarka
Asalin Shubuha Da Hakikanin Ma'anar Ta Tare Da Manufar Masu Amfani Da ItaMa'anar ShubuhaShubuha kalma ce ta larabci wacce
Illar Da Zina Za Ta Yi Ga Rayuwar MatashiZuwa gare ka matashi: Zina ita ce tushen duk wani
Muhimmancin Yin Salati Ga Annabi Muhammad (SAW) A Ranar Juma'a Manzon Allah (SAW) ya ce: "Ku yawaita salati a ga
Wasu Lokuta A RayuwaWataƙila sadaka ko kyautar ₦10 ba komai ba ce a
Kyautata Zato Ga KowaKa kyautata zato ga mutane, wasu lokutan mafi yaw
Falala 8 Ta Karanta Alkur'ani Mai Girma Ga MusulmaiKaratun Alkur'ani ibada ce mai girma wacce ake sa
Alfarmar Mahaifiya A Rayuwa Ita ce ta fara nuna maka soyayya, tun kafin kasan
Kada Ka Tada Hankalin Ka Saboda SuA cikin rayuwa akwai wani lokaci da wasu mutane z
Duk Ɗan Shekaru 40 Ya Dakata Anan YanzuWANNAN BABBAN SAƘO NE NA MUSAMMAN GA ƊAN SHEKARA
Karanta Ainihin Tarihin Bitcoin Da Amfanin Shi Da Matsalolin Shi Da Hukuncin Mu'amala Da Shi A Musulunci Bismillahir Rahmanir RahimTsira da Amincin Allah
Fahimtar Kimar RayuwaDa a ce mun fahimci ƙimar rayuwa, mun kuma fahimc
- Blog Comments
- Facebook Comments
