Profesa yace idan nayi maka tambaya baka amsa ba zaka bani 5000.
Idan kuma kayi min tambaya
bansaniba zan baka 20000.
professor ya tambayi bafulatani "nawa ne nisan sama
zuwa kasa?
Bafulatani yace bai sani ba.
Bafulatani ya ba da 5000.
Bafulatani yace saura ni.
Wace dabba ce idan tana kasa tana
da kafa 4 idan ta soma tashi tana da kafa 3
idan tayi sama sai ta koma kafa 2 idan ta
tashi saukowa sai ta sauko da kafa 1?
Profesa ya zaro 20000 ya bayar dan bai sani
ba. Bafulatani zai tafi sai profesa yace
"menene ansar?"
Sai bafulatani ya zaro 5000 ya karawa profesa yace NIMA BAN SANI BA.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.MuryarHausa24.com.ng
Tuesday, 19 March 2019
TURA WANNAN ZUWA GA
Mawallafi: MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA verified_user
MAKALOLI MASU ALAKA
MU SHA DARIYA: MUMA MUN WAYE...Wani Mutum ne ya sai Crate din Kwai sai da yaje G
DARIYA DOLE: LABARIN WANI YARO DA MAHAIFINSA AKAN JARABAWAR JAMB Labari mai kayatarwa tare da Nishadantarwa.
DARIYA DOLE: KARANTA LABARIN WANI MATASHI DA MATSAFAWani gaye ne yayi kuskuren tura ₦200,000 zuwa wan
DARIYA DOLE: LABARIN WANI LECTURER DA WATA DALIBAR SAWani lecturer mai hannu daya yashiga lecture Hall
Dariya Dole: Ma'aurata Da AljanuWani Ango ne ya yi sabon aure shi da matarsa suka
Kyakyatawa Dole: Saurayi Da Amaryar MafarkiBayan na gama shiryawa zan fita ofis, sai amaryat
DARIYA DOLE: KARANTA LABARIN SHAROTA DA ZUKOTAWata rana SHAROTA na zaune a bakin hanya sai ga w
DARIYA DOLE: KARANTA LABARIN WANI BAKANO A RESTAURAN TARE DA GAYUWani shakiyin Bakano ne ya yi dinkinsa babbar rig
DARIYA DOLE: KARANTA LABARIN WANI YARO DA MAHAIFIN SA AKAN NEMAN AURESuna zaune da babansa sai yake cewa "Baba nifa au
Dariya Dole: Yara Da Liman A MakabartaA wani ƙauye ne wasu yara guda biyu suka saci man
MU SHA DARIYA: LABARIN KARUWA DA AKUWata karuwa ce ta je sayen Aku sai ta tambayi mai
MU SHA DARIYA: INA 'YAN BOKON SUKE?Wasu daliban Jami'ane suka tafi Night club sukai
- Blog Comments
- Facebook Comments
