Wata karuwa ce ta je sayen Aku
sai ta tambayi mai Akun,
"wannan Akun naka ya na
magana kuwa?" Sai ya ce sosai
ma, sai karuwar ta tambayi Akun
"Ni wacece?" Sai Aku ya ce
"karuwa".
Sai karuwar ta fusata
ta ce ba zan sai wannan shegen
Akun ba.
Da mai Aku ya ji haka
sai ya ce Don Allah, ba ni minti
biyu ina zuwa, sai ya dau Akun ya
kai shi bayan gida ya watsa masa
ruwa sannan yace masa don
ubanka idan ka kara zagin wani
sai na tsoma ka cikin bokitin
ruwa. Sai ya dawo da shi ya ce
kara tambayar sa yanzu.
Sai Karuwar ta sake tambayar sa
"Idan na kawo namiji gida waye
shi?"
Aku ya ce "mijinki"
Karuwa: "Maza biyu fa?"
Aku: "Mijinki da kanenshi".
Karuwa: "Uku fa?"
Aku: "Mijinki da kanenshi da
kanenki".
Karuwa: "Hudu fa..?"
Aku: "Gaskiya maigida sai dai in
kashe ni za ka yi ka kashe ni
amma wannan karuwa ce.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryarhausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslim (Garkuwar Musulmi) cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
DOMIN SAMUN LABARAI, RAHOTANNI, LABARIN BOLLYWOOD, LABARIN FINA-FINAN HAUSA NA KANNYWOOD, LABARIN WASANNI, HAUSA NOVELS, SABABBIN WAKOKIN SIYASA, TSOFAFFIN WAKOKIN HAUSA, ZAFAFAN KALAMAN SOYAYYAR ZAMANI, TSOFAFFIN WAKOKIN SIYASA, SABABBIN WAKOKIN HAUSA, FADAKARWA, TUNATARWA ADDU'O"IN LITTAFIN HISNUL MUSLIM (GARKUWAR MUSULMI) CIKIN HARSHEN HAUSA,NISHAƊANTARWA, LABARIN WASANNI, GARAƁASAR KIRA DA HAWA YANAR GIZO, ILIMANTARWA DA SAURAN SU AKAN LOKACI KU CI GABA DA KASANCEWA DA MU A www.muryarhausa24.com.ng
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.MuryarHausa24.com.ng
Friday, 1 March 2019
TURA WANNAN ZUWA GA
Mawallafi: MURYAR HAUSA24 ONLINE MEDIA verified_user
MAKALOLI MASU ALAKA
DARIYA DOLE: SAURA KUMA KU CE KARYA NAKE YIA ƙasar China akwai wani Biri wanda ake zuwa dash
DARIYA DOLE: BUDURWA KO SAURAYI?Wani saurayi ne bai da lafiya aka kai shi wajen m
DARIYA DOLE: WA YAFI DAURIYA A CIKIN WADANNAN MUTANE?1. Na farko gidan sirikarsa yaje sai ya tarar da
DARIYA DOLE: KARANTA LABARIN WANI YARO DA MAHAIFIN SA AKAN NEMAN AURESuna zaune da babansa sai yake cewa "Baba nifa au
Dariya Dole: Labarin Tsohuwa Da DirebaWata tsohuwa ce a garin Kano ta je tashar mota ta
DARIYA DOLE: A CIKIN SU WA YAFI RAININ HANKALI?1. Makwabcin da baya Taimakon ka sai da Aikin Haj
DARIYA DOLE: LABARIN WANI LECTURER DA WATA DALIBAR SAWani lecturer mai hannu daya yashiga lecture Hall
DARIYA DOLE: KARANTA LABARIN WANI MATASHI DA MATSAFAWani gaye ne yayi kuskuren tura ₦200,000 zuwa wan
Dariya Dole: Bafulatani Da Dabbobi Masu MaganaWani Bafulatanin ƙauye ne ya tafi kiwon shanu, to
Kyakyatawa Dole: Mata Da Miji A MotaWani saurayi ne ya je zance gurin masoyiyarsa, sa
Dariya Dole: Tambayoyin Rainin Hankali Da Amsoshin Rainin HankaliTAMBAYOYIN RAININ HANKALI GUDA GOMA DA AMSOSHIN S
DARIYA DOLE: LABARIN WANI GAYE DA BUDURWA A MOTAR HAYA Wani dan Guy ne ya shiga motar haya ya hadu da w
- Blog Comments
- Facebook Comments
