Sunday, 7 July 2019

KALLI YADDA SA'IN SA YA JAWO WATA TA CAKA MA WANTA WUKA YA MUTU HAR LAHIRA

Tura Wannan Zuwa Ga
Wata matashiya ta kashe yayanta mai Suna Sani Sulaiman har lahira a Unguwar Badawa ta jihar Kano, inda ta caka masa wuka a makogwaro sakamakon cacar baki da ta Kaure Tsakanin su.
Ta kashe wanta har lahira


MarubuciSabiu Musa Kano

A daidai lokacin da ake cikin Hada-hadar daura Auren daya daga cikin kannan sa a gobe lahdi.

Baki ne Makare da Gidan Ko ta Ina Jama'a ne ke Bulbulowa zuwa Wajen domin Tayasu Murnar Wannan Aure Yayin da wasu kuma Ke Kallon Kayan Akwatin Amarya kamar Yadda ya ke A al'adance.

Kawai ba ai Aune ba sai dai aka ji Sani ya Tsala wani Abun Ihu, yana Fadin Ku Taimaka min Zan Mutu ta Soke ni da Wuka, nan fa Gaba daya hankali ya dawo Kansu.

Inda Kowa ya kama Fadin Albarkacin Bakin sa an yi yunkurin Kai Sani, Asiniti amma Ina Karshe dai Rai yayi halin sa.

Yanzu haka dai an Dage Auren Ummi da Sadi Sani Maihakuri, har Illah Masha Allah, Saboda Zaman Makoki.

MU KALOLI MASU ALAKA:

A DALILIN AURE TA ZAMA KIRISTA YANZU A DALILIN AURE TA SAKE ZAMA MUSULMA

TA RASU AWANNI KADAN SUKA RAGE MATA TA ZAMA AMARYA ALLAHU AKBAR!

Karanta Yadda Wata Mata Ta Hallaka Mijin ta Har Lahira yana Sallah

KARANTA CIKAKKEN TARIHIN FADAR BEGE

TUNDA NAKE BANKO TABAJIN LABARI MAI BAN TAUSAYI IRIN WANNAN BA



Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode








TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user