Tarihin Sarakunan Katsina
Marubuci: Musa Badayi
1. Kumayo,
2. Rumbarumba,
3. Bataretare,
4. Korau,
5. Jin-narata,
6. Yanka Tsari,
7. Jid-da yaki (sanau),
8. Muhammadu korau (1348-1398),
9. Usman Maje (1393-1405),
10. Ibrahim Soro (1405-1408),
11. Marubuci (1408-1426),
12. Muhammadu Turare (1426-1436),
13. Ali Murabus (1436-1462),
14. Ali karya Giwa (1462-1475),
15. Usman Tsaga Rana I (1475-1525),
16. Usman sa-Damisa gudu (1525-1531),
17. Ibrahim Maje (1531-1599),
18. Malam Yusufu (1599-1613),
19. Abdulkadir (1613-1615),
20. Ashafa (1615-1615),
21. Gabdo (1615-1625),
22. Muhammadu warri (1625-1637),
23. Tsaga Rana I (1637-1649),
24. Mai karaye (1646-1660),
25. Suleiman (1660-1673),
26. Usman Tsaga Rana II (1673-1692),
27. Muhammadu Toyariru (1692-1705),
28. Yanka Tsari (1705-1708),
29. Uban yara (1708-1740)
30. Jan-Hazo (Dan-Uban yara 1740-1751),
31. Tsaga Rana II (1751-1764)
32. Muhammadu Kayiba (1764-1771),
33. Karya Giwa (1771-1788),
34. Giwa Agwaragi (1789-1802),
35. Gozo (1802-1804),
36. Bawa Danguwa (1804-1805),
37. Muhammadu Maremawa (1805-1806),
38. Magajin Haladu (1806-1807),
39. Ummarun Dallaji (1807-1835),
40. Abubakar Saddiku (1835-1844)
41. Muhammadu Bello (1844-1869),
42. Amadu Rufa'I (1869-1869)
43. Ibrahim (1869-1882),
44. Musa (1882-1887),
45. Abubakar (1887-1905),
46. Yero Dan Musa (1905-1906),
47. Muhammadu Dikko (1907-1944),
48. Usman Nagogo (1944-1981),
49. Kabir Usman 1982-2008)
50. Abdulmumin Kabir Usman (20008.......
Littafin da ya taimaka mana wurin bincike shi ne Katsina Dakin kara na Rilwanu Charanci.
Insha Allah, zamu kawo muku tarihin jerin sunayen sarakunan da suka mulki jihar katsina ɗaya bayan ɗaya.
MUKALOLI MASU ALAKA:
KARANTA TAKAITACCEN TARIHIN MASARAUTAR KATSINA "GIDAN KORAU
KARANTA TARIHIN ASALIN ZAMFARAWA
KARANTA TAKAITACCEN TARIHIN DAULAR JIHAR KATSINA A NIGERIA
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode