Tuesday, 8 October 2019

Karanta Jerin Abinci Hausawa Kafin Zuwan Shinkafa 'Yar Kasashen Waje

Tura Wannan Zuwa Ga
Jerin Abinci Hausawa Kafin Zuwan Shinkafa 'Yar Kasashen Waje.

Abincin Hausawa

Marubuci: Aminu Rabe Dauta

1. Tuwo (Gero, Dawa, Masara, Acca, Wake)

2. Dambu

3. Dan wake

4. Wasa-wasa

5. Fura

6. Burabusko

7. Rummace

8. Taliyar Hausa

9. Dan Gauda

10. Tuwon Ruwa/Sindilke

11. Kwadon Zogala, Rama, Yadiya, Latas, Tafasa.

12. Fate: Doya, Wake, Masara

13. Alala

14. Wainar: Gero, Masara, Shinkafa, Dawa, Filawa

15. Kosai

16. Dankalin Turawa,

17. Dankalin Hausa

18. Makani

19. Rogo

20. Teba

21. Gero da wake+Julie

22. Awara

23. Dan rogo

24. Teba alatslatsa

25. Shaye-Shaye da romo

26. Bado da wake

27. Wainar Togo

28. Gurasa

29. Algaragi

30. Sinasar (Babbar waina)

31. Fankasu

32. Alkaki

33. Nakiya

34. Kwadon Tuwo.

Da sauransu.

MUKALOLI MASU ALAKA:

Karanta Takaitaccen Tarihi akan Tushen Harshen Hausa da Al'ummar Hausawa

KARANTA GUSHEWAR TSOFFIN AL'ADUN MU NA HAUSA A WANNAN ZAMANIN DA MUKE CIKI

Karanta Ma'anonin Sunayen Fullanci da Hausa

Duk wannan bai isheka ba Malam sai kaci (Shinkafa) daga wata ƙasa (Thailand) Ko kuma (India) ?

Ya kamata mu godewa Allah (SWT)!

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku

Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu


Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke



Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Complete Tafseer, Complete Qur'an Audio, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.



Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.



Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode









TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user