Ranakun Azumin Nafila
1. Ranakun Idi guda biyu, wato ranar karamar sallah da babbar sallah.
2. Hakanan kwanakin ukun da ke gaban ranar babbar sallah (Ayyamut tashrik) sai da uzuri.
3. Kebantar ranar Juma'a kawai, sai dai ka hada ta gabanta ko ta bayanta.
4. Kebantar ranar Asabar kawai, sai dai ka hada gabanta ko ta bayanta.
5. Hakanan ranar shakku, kamar ana zaton gobe Ramadan zai kama ko kuwa.
6. Hakanan yin Azumi katutur ba hutawa kullum.
MAKALOLI MASU ALAKA:
KARANTA ABUBUWAN DA SUKE BATA AZUMI
KARANTA ABUBUWAN DA SU KE HALATTA GA MAI YIN AZUMI
KARANTA HUKUNCIN MAI AZUMIN DA YA CI ABINCI DA MANTUWA
7. Hakanan matar da mijinta yake nan a gari sai da izininsa.
8. Hakanan jeranta azumi ba tare sahur ko buda baki ba, ayi kwanaki ana haka.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.
Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.
Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.muryarhausa24.com.ng