Ma'anar Zakka
Fitar da hakkin da ya wajaba daga dukiya yayin da ta kai nisabi ga wadanda suka cancanta.
Zakka rukuni ce daga cikin rukunan Addinin Musulunci kamar yadda ya zo a Hadisi:
"بني الإسلام على خمس شهادة أن لا إلـه إلا الله وأن محمدا رسول الله وإقام الصلوة وإيتاء الزكاة وحج البيت وصوم رمضان" رواه البخاري ومسلم.
“An gina Musulunci a bisa abubuwa guda biyar; shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Annabi Muhammad (S.A.W) Manzon Allah ne, da tsai da Sallah da ba da Zakka da ziyartar Dakin Allah (Aikin Hajji) da azumtar watan Ramadan” (Bukhari da Muslim).
MAKALOLI MASU ALAKA:
Karanta Amfanin Sada Zumunta Guda 20
Karanta Muhimman Abubuwan da Yakamata Ku sani Kafin ku Fara yin Taimako
KARANTA FA'IDODIN SADAKAH GUDA TALATIN DA UKU 33
Zakka rukuni ne daga cikin rukunan Musulunci guda biyar.
Zakka ta kasu zuwa kaso biyu:
1. Zakka ta jiki (Wato zakkar fidda kai), bayaninta zai zo a nan gaba.
2. Zakkar dukiya, bayaninta zai zo a nan gaba.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.
Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.
Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.muryarhausa24.com.ng