Wednesday, 4 December 2019

SHIN KO KASAN ZAURAWA SUN KASU KASHI UKU?

Tura Wannan Zuwa Ga
1. Akwai Sakin Wawa wacce bata ji jiki ba mijin ya sako ta, ko haihuwan fari ba ta yi ba.

Ire-Iren Zaurawa

Irin wannan kafin ka aure ta ka tambaya me yasa wawan ya sake ta? Domin Wawa ya kasa hakuri sai kai ne mai zuciyar Sahabbai ko kuma kila ita ce tasa ya zama wawan waya sani.

2. Akwai kuma wacce mijin ta ya mutu amma ba wanda ya sani ko danne kan sa tayi da filo, an dai wayi gari Alhaji ya mutu.

Ita ma wannan kafin ka aura kayi kyakkyawan Bincike.

3. Ta uku ita ce mai 'ya'ya 22 zuwa 30, wannan ka aure ta babu shakka, domin tabbas mijin tane mugu ya rabu da ita ba laifin tsaye bana tsugune, ko don darajar 'ya'ya ai yakamata ya hakura ya zauna da ita, amma ya tashi ya sake ta.

To irin wannan ka faki idon mutane kayi wuf ka aure ta.

MAKALOLI MASU ALAKA:




Wannan fa ra'ayin Hussaini Geenty Zaria ne kada ka ɗauka haka abin yake.

Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.

Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.

Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.

Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng   a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.


Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.

Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com  Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki

Mungode



TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user