MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.
Masoyiya Ke Nake Kira
Auta MG Boy, fitaccen Mawaƙi ne a ƙasar Niger musamman yankin Hausawa , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa a ciki da wajen ƙasar.
Taken Waƙar "Masoyiya Ke Nake Kira".
Waƙar ta hau kan tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basira da hikimar sa a cikin waƙar.
Kalli Bidiyon Waƙar Kai Tsaye...
Ku Sauke wakar anan...
DOWNLOAD MUSIC HERE
Kada ku Sake a baku Labari.
DOWNLOAD VIDEO HERE
Ku sauke waƙar yanzu domin Kallon wannan ƙayataccen bidiyon, wanda ya ɗauki hankula sosai a shafukan sada zumunta na zamani.
Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
MAKALOLI MASU ALAKA:
Isah Ayagi - Banyi Nadama Ba
Ahmad M. Sadiq - Wanda Ya So Ka
Dan Musa Gombe - JAZABAR KAUNA
Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin mawaƙi Auta MG Boy nan bada daɗewa ba Insha Allah.
Muryar Hausa24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku.
Isar da bayanai akan lokaci ba tare da son
zuciya ba shine muradin Mu.
Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke.
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya dalla-dalla , sharhi mai gansarwa da suka hada da
harkokin yau da kullum da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode
Source: www.muryarhausa24.com.ng