Karkai Fushi da al'amuran Rayuwa..
Kada kayi baƙin ciki ko kaji haushi saboda ance maka Allah ya shirye ka.
Saboda kai kana da buƙatar shiriyar ALLAH ne ba wai kasancewarka kai mai saɓon Allah ba.
Koda kuwa kaine kafi mutane jin tsoron Allah.
Koda kuwa kai ne kafi mutane ilimi.
Kai kana da buƙatar shiriyar Allah daga nan har ranar Alƙiyama.
MAKALOLI MASU ALAKA:
Karanta Ingantacciyar Hanyar Yin Mu'amala da Mutane
Kowanne Mutum Yana da Abokai Guda Uku a Rayuwarsa da Bayan Mutuwarsa
KARANTA MUHIMMAN ABUBUWAN DA YAKAMATA KU SANI KAFIN KU FARA LALATA 'YA'YAN MUTANE
YA ALLAH KA SHIRIYAR DA MU HANYA MADAIDAICIYA KUMA KA DAUWAMAR DAMU AKANTA HAR IZUWA RANAR SAKAMAKO AMIN.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin daɗin ku.
MURYAR HAUSA24 Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya.
Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.
Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.
MURYAR HAUSA24 Shafi ne da yake ƙunshe da abubuwan da suke da alaƙa da harshen Hausa da Al'ummar Hausa, sannan shafi ne da yake tafiya da Zamani da kuma tsarin Gargajiya na Iyaye da Kakanni, don Ilimantarwa da Kuma Faɗakarwa.
MURYAR HAUSA24 Shafi ne a Yanar Gizo da yake gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla, cikin sa'o'i ashirin da huɗu Dare da Rana (24 Hours) ba tareda kakkautawa ba.
Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.
MURYAR HAUSA24 Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).
Zaku iya aiko mana da Labari, Faɗakarwa, Tunatarwa, Ilimantarwa, Nishaɗantarwa, Wa'azartarwa da sauran su ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan adireshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode