MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.
Hamisu Breaker
Taken waƙar "JIKI DA JINI".
Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci ga masoya musamman masoya wakokin Hamisu Breaker.
Hamisu Breaker, ya rera wannan waƙar ne domin farin cikin masoyiyar shi, inda suke yin musayan kalaman soyayya masu ratsa zukatan masoya.
Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawakin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walwala.
Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
Ku sauke waƙar anan...
DOWNLOAD MUSIC HERE
Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
MAKALOLI MASU ALAKA:
Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Daga Yarda Aminci Ke Samuwa
SAUKE SABUWAR WAKAR HAMISU BREAKER - KARSHEN KAUNA
Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Jaruma
Zaku iya sauke Sababbin wakokin Hamisu Breaker harma da Tsofaffin Wakokin Hamisu Breaker a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.SAUKE SABUWAR WAKAR HAMISU BREAKER - KARSHEN KAUNA
Sauke Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Jaruma
SABABBIN WAKOKIN HAMISU BREAKER
Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Hamisu Breaker nan bada daɗewa ba Insha Allah.
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin daɗin ku.
MURYAR HAUSA24 Kamfani ne mai zaman kansa domin bunƙasa harshen Hausa a duk sassan Duniya.
Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.
Burin Shafin MURYAR HAUSA24 zama babban shafi a Duniya da zai samu amincewar al'umma don Ilimantarwa.
MURYAR HAUSA24 Shafi ne da yake ƙunshe da abubuwan da suke da alaƙa da harshen Hausa da Al'ummar Hausa, sannan shafi ne da yake tafiya da Zamani da kuma tsarin Gargajiya na Iyaye da Kakanni, don Ilimantarwa da Kuma Faɗakarwa.
MURYAR HAUSA24 Shafi ne a Yanar Gizo da yake gabatar da shirye-shiryensa a cikin harshen Hausa Zalla, cikin sa'o'i ashirin da huɗu Dare da Rana (24 Hours) ba tareda kakkautawa ba.
Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a faɗin Duniya.
MURYAR HAUSA24 Mun ƙudiri aniyar bunƙasa harshen Hausa a sassan Duniya batare da nuna ƙabilanci ba, ta hanyar rubuce-rubuce da kuma sauraro (Audio) gami da kallan hoto mai motsi (Video).
Zaku iya aiko mana da Labari, Faɗakarwa, Tunatarwa, Ilimantarwa, Nishaɗantarwa, Wa'azartarwa da sauran su ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan adireshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode