MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.
Hamisu Breaker Gimbiyata
Taken waƙar "KI JIYO KI KALLE NI GIMBIYATA".
Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata masoya su sani musamman masoya wakokin Hamisu Breaker.
Hamisu Breaker, ya rera wannan waƙar ne domin ƙara danƙon Soyayya musamman ga ma'aurata, duba da cewar zaman auren yayi musu daɗi shi da sahibar sa wato matar sa kenan. Wannan dai waƙa dole ta ratsa zukatan ma'aurata, domin idan babu soyayya a tsakanin ma'aurata zaman bayayin daɗi amma idan zaman yayi kyau kamar yadda yayi ma Hamisu Breaker to abin ba a magana.
Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawakin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walwala.
Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.
Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
Ku sauke waƙar anan...
DOWNLOAD MP3 HERE
Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
Zaku iya sauke sababbin wakokin Hamisu Breaker harma da tsofaffin wakokin Hamisu Breaker a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.
SABABBIN WAKOKIN HAMISU BREAKER
Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Hamisu Breaker nan bada daɗewa ba Insha Allah.
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
0 comments:
Post a Comment