MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.
Soyayya Cikon Burina...
Saidai an daina jin ɗuriyarsa wanda hakan yasa mutane suke yin tunanin yana raye ko kuma akasin hakan? Yananan da ransa, saidai kamar yadda muka sani cewa "Zamani Riga". Yau gare Ka gobe ga Wanin Ka.
Aminu Bagwai yace baza a barshi a baya ba wajen Ci gaba da nishaɗantar da masoya musamman samari da ƴam mata wanda hakan yasa ya saki sabuwar waƙar sa mai ratsa zukatan masoyan asali.
Taken waƙar "ALKAWARI JIGO NA MASOYA SOYAYYA CIKON BURINA DOLE IN BAYYANA ALKUNYATA SOYAYYAR KA NAKE GYARAWA, INUWA KAI NAKEWA BEGE SAURA KADAN KA ZAMO ANGONA".
Dagajin taken wannan waƙar munsan cewa bakwa buƙatar sharhi domin taken kawai zai gamsar dakai yadda waƙar zata kasance.
Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawakin ya rera, waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walwala.
Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.
Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro....
SAUKE WAKAR ANAN
Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
Zaku iya sauke sababbin wakokin Aminu Bagwai harma da tsofaffin wakokin Aminu Bagwai a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.
Sababbin Wakokin Aminu Bagwai
Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Aminu Bagwai nan bada daɗewa ba Insha Allah.
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.