MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.
Fadi Alkhairi
Taken waƙar "FAƊI ALKHAIRI GASKIYA JARI KO KAƘI NI KO KASO NINE GWANJA".
Mawaƙin ya rera wannan waƙar ne domin al'umma su sani babu mai yi sai Allah, shiyasa a cikin wani baitin waƙar yake cewa "KO KAƘI NI KO KASO NI NE GWANJA". Ya kuma tunatar da masoyan sa dangane da mummunar fassarar da mutane suke yima sana'ar tasu, Hakazalika ya faɗi irin nasarorin da ya cimma sanadin waƙa.
Tabbas waƙa tayi masa komai fiye da harkokin fim, idan muka yi la'akari da yadda rayuwar mawaƙin take a baya kafin fara harkar waƙa.
Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.
Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
SAUKE WAKAR ANAN
Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
Zaku iya sauke Sababbin wakokin Ado Gwanja harma da Tsofaffin Wakokin Ado Gwanja akyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.
Idan kana ko kina buƙatar sanin irin gwagwarmayar da mawaƙin ya fuskanta a rayuwar sa kafin ya kai wannan matsayin da yake Kai a yau, latsa rariyar liƙau ɗin da ke ƙasa.
HOTUNAN DA CIKAKKEN TARIHIN ADO GWANJA
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayinSABABBIN WAKOKIN ADO GWANJA
Idan kana ko kina buƙatar sanin irin gwagwarmayar da mawaƙin ya fuskanta a rayuwar sa kafin ya kai wannan matsayin da yake Kai a yau, latsa rariyar liƙau ɗin da ke ƙasa.
HOTUNAN DA CIKAKKEN TARIHIN ADO GWANJA
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.