MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Faɗakarwa.
Coronavirus Ai Gaskiya Ce
Taken waƙar "GASKIYA CE AI CORONAVIRUS TA YAƊU CIKIN ƘASA DA SASHI GA WAƘA TA FAƊAKARWA INJI SANATAN MU UBA SANI."
Waƙar ta hau kan tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.
Kalli Bidiyon Kai Tsaye..
Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
SAUKE WAKAR ANAN
Kada ku sake a baku Labari.
Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
Zaku iya sauke Sababbin wakokin Dan Musa Gombe harma da Tsofaffin Wakokin Dan Musa Gombe a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.
SABABBIN WAKOKIN DAN MUSA GOMBE
Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin mawaƙi Dan Musa Gombe nan bada daɗewa ba Insha Allah.
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.