MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.
Laila Majnun
Taken waƙar "SANNU DA SANNU ZAMU ISKE KOMAI DA LOKACI, KE KINKA ZAMMA LAILA NI MAJNUNIN KI NE".
Daga jin taken wannan waƙar munsan cewa, bakwa buƙatar sharhi akai.
Waƙar HIJIRA (Da Sauran Kallo) , ita ce wakar da tayi sanadiyyar shaharar sa a farfajiyar Kannywood dama Duniya baki ɗaya.
Jinjina ta musamman ga mawaƙi Isah Ayagi .
Idan ana maganar masoyan asali dole Laila da Majnun su zo a sahun farko ko kuma na biyu, duniyar masoya bazata manta da labarin soyayyar Laila da Majnun ba, wannan dalilin yasa wasu suke kwatanta soyayyar su da ta su Laila Majnun.
Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.
Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
SAUKE WAKAR ANAN
KADA KU SAKE A BAKU LABARI
Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
Zaku iya sauke Sababbin wakokin Isah Ayagi harma da Tsofaffin Wakokin Isah Ayagi a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
SABABBIN WAKOKIN ISAH AYAGI
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.