Warware Matsala
Matsala tana warwaruwa ne da hankali, da kuma haɗin-gwiwa da wanda matsalar ta shafa don samun mafita.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
Wuta ita take raba dusar ƙarfe da ƙasa, ta tsarkake shi tare da ƙara masa karfi da daraja. Wuta ita take narka zinare ta raba shi da dukkan ...