MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya.
Kinanan a Zuciyata
Taken waƙar "KINANAN A ZUCIYATA MASOYIYA , ABADAN BAZANA BARKI BA."
Dagajin taken wannan waƙar munsan cewa, bakwa buƙatar sharhi akai.
Waƙar HIJIRA (Da Sauran Kallo) , ita ce wakar da tayi sanadiyyar shaharar sa a farfajiyar Kannywood dama Duniya baki ɗaya.
Jinjina ta musamman ga mawaƙi Isah Ayagi .
Wannan waƙar cike take da zafafan kalaman soyayya masu ratsa zukatan masoya.
Wannan dai sabuwar waƙa ce da mawaƙin ya rera cikin wannan sabuwar shekarar da muke ciki (2020), waƙar dai tazo da wani sabon salo mai tafiyar da zukatan masoya cikin farin ciki da walwala.
Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.
Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
SAUKE WAKAR ANAN
KADA KU SAKE A BAKU LABARI
Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
Zaku iya sauke Sababbin wakokin Isah Ayagi harma da Tsofaffin Wakokin Isah Ayagi a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
SABABBIN WAKOKIN ISAH AYAGI
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.