Kamar Yadda Shafin
MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.
Wannan waƙar an rera tane lokacin da shugaban ƙasar Nijeriya (Nigeria) bashi da lafiya, wanda a dalilin rashin lafiyar yasa aka fitar dashi ƙasashen ƙetare.
Cuta Ba Mutuwa Ba
Taken waƙar "CUTA BA MUTUWA BA, TALAKAWA KU FITO KUGA BABA, MASU JIRAN MUTUWAR KA BUHARI BAƘIN RAYI YA KASHE SU, MAI KISHIN JAMA'A YA DAWO TAUNA BA HAƊIYA BA".
A taƙaicen taƙaitawa Rarara tare da haɗin gwiwar mawaƙi Isyaku Forest sun rera wannan waƙar ne domin murnar dawowar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari gida (Nigeria).
A taƙaicen taƙaitawa Rarara tare da haɗin gwiwar mawaƙi Isyaku Forest sun rera wannan waƙar ne domin murnar dawowar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari gida (Nigeria).
Idan baku manta ba, akwai waɗanda suka yi alƙawari cewa, "Buhari Bazai Dawo Ba (A Raye)". Wannan yasa Rarara yace "CUTA BA MUTUWA BA". Tabbas duk tsanani yana tare da sauƙi.
Mutane daga sassa daban-daban na faɗin ƙasar sun yi amfani da wannan waƙar wajen taya Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari murnar dawowa, musamman matasa yayin da wasu kuma suka shirya liyafar ban girma duk domin murnar dawowar shugaba Muhammadu Buhari gida cikin ƙoshin lafiya.
Waƙar ta hau kan tsari bisa tsarin mawaƙan waɗanda su baje kolin basirar su a cikin waƙar.
Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
Ku sauke waƙar yanzu anan...
SAUKE WAKAR ANAN
Kada Ku Bari a Baku Labari
Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.
Zaku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.
Wakokin Dauda Kahutu Rarara
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.