So Halitta Fita Ta Biyu
Mutane da dama basu fahimci haƙiƙanin kalmar So Halitta ba , ku kalli wannan shirin domin fahimtar ma'anar kalmar So Halitta.
Wannan shine fita ta biyu, idan baku manta ba a baya mun kawo muku So Halitta Fita Ta Daya, kamar yadda mukayi muku alƙawarin zamu kawo muku Ci gaban shirin , cikin nufin ubangiji mun samu damar kawo muku fita ta biyu.
Albishirin ku wannan shirin cike yake da ban tausayi idan har kana ko kina da raunin zuciya bazakasan lokacin da zaka fara zubar da hawaye ba, idan kana son sanin me ake nufi da SON MASO WANI? Ka kalli wannan shirin.
Kaɗan daga cikin fitattun jaruman shirin SO HALITTA:
Adam Hussaini
Hamisu Adamu
Rabi'u Muhammad
Muhammad Saminu (Sameen Cacher)
Uthman M. Fulani
Nana Fiddausi Muhammad
Hauwa Hamza
Hauwa Muhammad
Kalli Bidiyon Kai Tsaye...
Ga kaɗan daga cikin muhimman bayanai masu alaƙa da shirin SO Halitta:
Labari/Tsarawa
Sa'adatu B. Harun
Mai ɗaukar Hoto
Ibrahim IBY
Tace Hoto
Jamil Ahmad Soso
Shiryawa
Aibraheem
Shirin ya samu kyakkyawan aiki daga hannun jarumi kuma darakta Uthman M. Fulani.
MAKALOLI MASU ALAKA:
SO HALITTA FULL EPISODE 1
RAYUWAR MASOYA FULL EPISODE 5
RAYUWAR MASOYA FULL EPISODE 6
Dafatan shirin SO Halitta zai Ilimantar ya kuma faɗakar da al'umma, musamman matasan mu.
Ku Ci gaba da kasancewa da mu , domin samun Ci gaban shirin So Halitta.
MURYAR HAUSA24 muna kuma fatan za'ayi kallo gami da sauraro lafiya cikin Nishaɗi da Walwala.