MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.
Rarara Kai Kace A Cire
Rarara Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.
Taken waƙar "KAI KACE A CIRE, LALA-LALA BANI NACE A CIRE BA....".
Kunsan dai yadda Rarara ya shahara wajen yin waƙoƙin Siyasa kaf Nigeria zamu iya cewa "Babu kamar Rarara wajen iya yin waƙoƙon Siyasa masu zafi da saurin Shahara".Rarara yayi wakar ne domin nuna farin cikinsa da cire tsohon sarkin kano Sanusi Lamido Sanusi ll daga masarautar jihar Kano a tarayyar Najeriya.
Waƙar ta hau kan tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.
Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
Ku sauke waƙar yanzu anan...
SAUKE WAKAR ANAN
Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.
Zaku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.
Wakokin Dauda Kahutu Rarara
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng