MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.
Rarara Dogara Ya Dawo
Rarara Fitaccen Mawakin Siyasar ƙasar Nigeria Musamman akan abin da ya shafi Jam'iyyar APC , haƙiƙa babu kamar Dauda Adamu Kahutu Rarara a Nigeria.
Taken waƙar "DOGARA YA DAWO, GOJA UBAN KAURA, APC MARHABIN MUKE MAKA JAN GWARZO..".
Kunsan dai yadda Rarara ya shahara wajen yin waƙoƙin Siyasa kaf Nigeria zamu iya cewa "Babu kamar Rarara wajen iya yin waƙoƙon Siyasa masu zafi da saurin Shahara".Rarara ya rera wannan waƙar ne domin bayyana farin cikin sa da dawowar Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai Yakubu Dogara jam'iyyar APC.
Idan baku manta ba, Yakubu Dogara tsohon Kakakin Majalisar Wakilai ne wanda ya bar jam'iyya mai mulki (APC) ya koma jam'iyyar adawa (PDP), sai dai kuma a watan Yulin shekarar 2020 da ya gabata ya bar jam'iyyar adawa ta PDP ya koma jam'iyyar mai mulki APC.
Waƙar ta hau kan tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.
Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
Ku sauke waƙar yanzu anan...
SAUKE WAKAR ANAN
Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng Farin Cikin Al'umma.
Zaku iya sauke Sababbin wakokin Rarara harma da Tsofaffin Wakokin Rarara a kyauta idan ku shiga link ɗin dake ƙasa.
Wakokin Dauda Kahutu Rarara
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za'ayi sauraro/kallo lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng