MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Soyayya ta Barkwanci.
Kishiya 2
Taken waƙar "KARIN AURE YA KAMA NI...".
Waƙar dai tazo da wani sabon salo a cikin masana'antar shirya fina-finan Hausa (Kannywood), wanda bakasafai ake ganin hakan a cikin waƙoƙin masana'antar Kannywood ba.
Kishiya waƙar barkwanci ce , waƙar tana nuna irin halin matan nan waɗanda zasu iya sadaukar da komai na rayuwarsu don kar mijin su ya ƙaro musu abokiyar zama (Kishiya).
Kalli Bidiyon Kai Tsaye...
Wannan ci gaban waƙar Kishiya ta farko ce, idan baku manta ba, a waƙar farko yayi mata alƙawarin cewa zata ɗauki nauyin wasu abubuwan na hidimar aure.
Wato tsayawa bayyana abinda wannan waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.
Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
SAUKE WAKAR ANAN
Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
Zaku iya sauke sababbin wakokin Sani Liya-Liya harma da tsofaffin wakokin Sani Liya-Liya a kyauta idan ku latsa rariyar liƙau ɗin dake ƙasa.
SABABBIN WAKOKIN SANI LIYA-LIYA
Ku Ci gaba da kasancewa da Mu domin samun Cikakken Tarihin Sani Liya-Liya nan bada daɗewa ba Insha Allah.
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng