Idan baka mutu ba, zaka ga abubuwan mamaki, wasu na farin ciki wasu kuma na baƙin ciki yayin da wasu kuma na takaici.
Yayiwa 'Yar Sa Fyaɗe
An samu wani magidanci yana kwantawa da 'yar cikinsa bada son ranta ba (Fyaɗe).
Kalli Bidiyon Kai Tsaye...
Mahaifiyar yarinyar tayi cikakken bayanin yadda abun yafaru a tattaunawar ta da jaridar Rigar 'Yanci.
MURYAR HAUSA24 Muna fatan Allah ya kiyaye mu daga sharrin sha'awa Amin.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
Source: www.muryarhausa24.com.ng