Kamar yadda shafin MuryarHausa24.com.ng ya shahara wajen kawo muku sababbin Waƙoƙin Soyayya har ma dana Siyasa Yau ma gamu tafe da waƙar Siyasa.
Bazoum Kai Zamu Bi
Gamayyar mawaƙan fina-finan Hausa ne suka fito su rera wannan waƙar domin ƙara tunatar da al'ummar ƙasar Nijar manufofin ɗan takarar jam'iyyar PNDS-Tarayya Muhammed Bazoum a zaɓen dake tafe na shekarar dubu biyu da ashirin da ɗaya (2021).
Taken waƙar "BAZOUM KAI ZAMU BI, A NIGER KAI ZAKA MAYE GURBI....".
Kaɗan daga cikin jerin sunayen mawaƙan da suka bayar da muryoyinsu domin isar da wannan saƙon ga dubban al'ummar Hausawa dake cikin ƙasar Nijar dama Duniya baki ɗaya:
Taken waƙar "BAZOUM KAI ZAMU BI, A NIGER KAI ZAKA MAYE GURBI....".
Abdul D. One
Aminu Afandaj
Aminu Dumbulun
Hauwa Fullo Gombe
Jadda Garko
Kamilu Koko
Rarara
Umar M. Sharif
Da sauran su
Waƙar ta hau kan tsari bisa tsarin mawaƙan waɗanda su baje kolin basira da hikimar su a cikin waƙar.
Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.
Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
KADA KU SAKE A BAKU LABARI
Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
Wato tsayawa bayyana abinda wannan sabuwar waƙar ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.
Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
SAUKE WAKAR ANAN
KADA KU SAKE A BAKU LABARI
Domin samun sababbin wakokin siyasa, wakokin Soyayya, wakokin bege, wakokin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
MURYAR HAUSA24 Muna fatan za ayi sauraro lafiya cikin Nishaɗi.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki tuƙuru don Ilimantarwa da Faɗakarwa.
Tushe/Asali: www.muryarhausa24.com.ng