Dan Musa Gombe, fitaccen Mawaƙi ne a arewacin Nijeriya musamman cikin jihar Gombe , duba da yadda yake fitar da waƙoƙin shi masu ɗauke da sakonni na Musamman, hakan ya taka rawa sosai wajen bunƙasar waƙoƙin sa.
Waƙar ta hau kan tsari bisa tsarin mawaƙin wanda ya baje kolin basirar sa a cikin waƙar.
Ya rera wakar ne akan irin rayuwar da yayi da masoyiyar sa , abin dai ba'a magana sai wanda ya saurara zai sani.
Taken waƙar shine "JAZABAR KAUNA".
MURYAR HAUSA24 Waƙar tana ɗauke da saƙonni masu muhimmanci da yakamata al'umma su sani dangane da rayuwar Soyayya.
Kardai mu cika ku da surutu ku sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
Ku Sauke wakar anan...
Kardai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke wannan waƙar yanzu domin sauraro.
KADA KU SAKE A BAKU LABARI
SAUKE WAKAR ANAN
KADA KU SAKE A BAKU LABARI
WAKOKI MASU ALAKA:
DOWNLOAD SABUWAR WAKAR DAN MUSA GOMBE "BAKAR TAFIYA KASHI TA DAYA..". LATEST DAN MUSA GOMBE SONG
DOWNLOAD SABUWAR WAKAR DAN MUSA GOMBE "BAKAR TAFIYA KASHI TA BIYU". LATEST DAN MUSA GOMBE SONG
DOWNLOAD SABUWAR WAKAR DAN MUSA GOMBE "NIGERIA SAI BABA BUHARI DATTIJO 2019". LATEST DAN MUSA GOMBE SONG
Download Sabuwar Wakar Dan Musa Gombe "DAN ALMAJIRI"... Latest Dan Musa Gombe Song
Domin samun sababbin waƙoƙin siyasa, waƙoƙin Soyayya, waƙoƙin bege, waƙoƙin gargajiya da sauran su akan lokaci ku ci gaba da kasancewa da mu a www.MuryarHausa24.com.ng farin cikin ku shine farin cikin mu.
Shafin komai da ruwanka, Muryarhausa24.com.ng munayin
aiki Tukuru don jin dadin ku
Isar da bayanai akan lokaci ba tareda son
zuciya ba shine muradin Mu
Burin shafin Muryar Hausa24 shine ta fito
da kyawawan manufofi, tsari, Nagartar masu jin
yaren Hausa a dukkan fadin Nigeria da kasashen
da suke makwabtaka da ita kuma ta hada kan
masu jin yaren Hausa waje ɗaya a ko ina suke
Domin samun Labarai,Nishaɗi, Kalaman Soyayyar Hausawa,Bincike mai zurfi,,Tarihi,Fadakarawa,Tunatarwa, Addu'o"in littafin Hisnul Muslimi cikin harshen Hausa, Kimiya da Fasaha,Hotuna,Hausa Comedy, Wakokin Gargajiya, Wakokin Siyasa, Wakokin Zamani, Wakokin Bege na Annabi Muhammad (SAW) , Sharhi akan al'umaran Yau da Kullum , Sharhi mai gamsarwa, tsage gaskiya dalla-dalla da dai sauran su Ku ci gaba da kasancewa da Mu a www.muryarhausa24.com.ng a duk inda Ku Kasance a fadin Duniya.
Mun kudiri aniyar tsage gaskiya
na bada labarai da suka hada da
harkokin yau da kullum Da zummar
samar da zaman lafiya da kuma
daukaka kima da martabar
al’adun Hausa.
Zaku iya aiko mana da Labari ko shawarwari, Ra'ayoyin ku ko kuma nuna gamsuwar Ku akan yadda Mu ke tafiyar da wannan Shafi mai ALBARKA aika saƙon ka/ki akan addreshin Mu Na yanar gizo muryarhausa24@gmail.com Za muyi farin ciki da samun saƙon ka/ki
Mungode