Gidan Sarauta, ɗaya ne daga cikin sababbin shirye-shirye masu dogon zango na masana'antar Kannywood, wanda aka kammala ɗaukar zango na biyun shi a halin yanzu.
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta, ya samu karɓuwa yadda ya kamata, a kusan ko'ina.
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
A yanzu haka, an kammala haska zangon farko na shirin, har sai zuwa ga ranar 13-4-2024 za a dawo daga hutun da aka tafi, na kammala zangon farkon, domin ci gaba da haska zango na biyun, wanda ya kasance ci gaban na farkon ne.
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Waɗannan wasu ne daga cikin hotunan dandalin ɗaukar shirin Gidan Sarautar.
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Ƙalli ƙarin wasu hotunan a ƙasa:
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Dandalin Ɗaukar Shirin Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Yayin Ɗaukar Shirin Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Gidan Sarauta
Hoto: Kibadash Photographyyyy
Fatan hotunan, sun burge ku.
Ku ci gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe, don ci gaba da samun hotuna da labaran abubuwan da ke faruwa a dandalin ɗaukar shirye-shiryen wasan kwaikwayo, masu gajeren zango, har ma da na shirye-shirye masu dogon zango.