Wannan Audio na "Barka Da Sallah Na Zamani" cike yake da zafafan saƙonnin soyayya masu ratsa sassan zukatan masoya, waɗanda su fi dacewa da masoyan zamani.
Sanusi Kabir wanda aka fi sani da Limamin Masoya, ba ɓoyayye ba ne a fagen nishaɗantar da masoya.
Idan har kana soyayya, lallai wannan Audio na Barka Da Sallah Na Zamani zai faranta maka rai, haka ke ma idan kina yin soyayya, za ki ji daɗin shi, kar ku sake a ba ku labari.
Audio ne wanda Sanusi Kabir ya shirya, ya kuma tsara, sannan ya gabatar da shi da kansa, don jin daɗin masoya.
Lallai kada ku bari a ba ku labari.
Idan kana da matsala a Soyayya musamman wajen rubuta Saƙonnin Soyayya ko furta lafazin soyayya, don yabon kwalliyar masoyiyarka, ko don aika mata da saƙon barka da sallah, ba shakka wannan zai nishaɗantar da kai ya kuma ƙara inganta tasirin soyayyar ta a farfajiyar zuciyarka.
Ya kuma taimaka maka wajen tura wa masoyiyar ka saƙonnin soyayya na zamani.
DUBA WANNAN: Sauke Zazzafan Sakon Barka Da Shan Ruwa Audio Na Sanusi Kabir
Idan har kana sauraro to ba za ka san lokacin da shauƙin soyayya zai ziyarci farfajiyar zuciyarka ba. Abin dai ba a magana.
Wato tsayawa bayyana abin da wannan maƙala ta sauti ta ƙunsa kamar ɓata lokaci ne, abin sai wanda ya saurara.
Kar dai mu cika ku da surutu ku hanzarta sauke Audio na Barka Da Shan Ruwa yanzu a kyauta, domin sauraro cikin natsuwa da kwanciyar hankali.
SAUKE ANAN
KADA KU SAKE A BA KU LABARI
Da fatan zai nishaɗantar, ya kuma zama silar ƙarfafa alaƙa a tsakanin masoya.
Ku ci gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe, don ci gaba da samun zafafan saƙonnin soyayya na saurare da na karantawa.