Sunday 16 June 2024

Kalli Kyawawan Hotunan Sani Liya-Liya

Tura Wannan Zuwa Ga

Sani Abdullahi Alasan wanda aka fi sani da Sani Liya-Liya, ɗaya ne daga cikin fitattun mawaƙan barkwanci na masana'antar Kannywood.


Sani Liya-Liya
Hoto: Real Sani Liya-Liya 


Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.


Mawaƙi Sani Liya-Liya
Hoto: Real Sani Liya-Liya 


Waɗannan wasu ne daga cikin kyawawan hotunan sa.


Sani Liya-Liya
Hoto: Real Sani Liya-Liya 

Fatan hotunan nasa, sun burge masoyan sa.

Mawaƙi Sani Liya-Liya
Hoto: Real Sani Liya-Liya 


Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe domin samun ainihin cikakken tarihin mawaƙi Sani Liya-Liya  tare da zafafan hotunan sa na musamman.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user