Tuesday 18 June 2024

Kalli Mafi Kyawun Hotunan Zainab Labarina A Gurin Jama'a

Tura Wannan Zuwa Ga

Firdausi Yahaya ko Nana Fiddausi Yahaya wadda aka fi sani da Zainab Labarina, ta kasance ɗaya daga cikin sababbin jarumai mata masu tasowa, waɗanda tauraruwar su take kan ganiyar haskawa a masana'antar Kannywood.


Jaruma Zainab Labarina
Hoto: Firdausee Yahaya

Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.


Jaruma Zainab Labarina
Hoto: Firdausee Yahaya

Waɗannan wasu ne daga cikin kyawawan hotunan nata.


Jaruma Zainab Labarina
Hoto: Firdausee Yahaya


Ƙalli ƙarin wasu hotunan a ƙasa:


Jaruma Zainab Labarina
Hoto: Firdausee Yahaya


Jaruma Zainab Labarina
Hoto: Firdausee Yahaya


Jaruma Zainab Labarina
Hoto: Firdausee Yahaya


Fatan hotunan, sun burge masoyan ta.


Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe domin samun ainihin cikakken tarihin Jaruma Zainab Labarina, tare da zafafan hotunan ta na musamman.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user