Monday 17 June 2024

Kalli Zafafan Sababbin Hotunan Asmee Wakili

Tura Wannan Zuwa Ga

Asma'u Abdullahi Wakili wadda aka fi sani da Asmee Wakili, ɗaya ce daga cikin sababbin jarumai mata masu tasowa a masana'antar Kannywood.


Jarumai Asmi Wakili
Hoto: Asmee Wakili 


Hotunan sun ɗauki hankula sosai a shafukan Sada Zumunta duba da yanayin yadda aka ɗauki hotunan, wanda hakan ya taka muhimmiyar rawa sosai wajen ƙayatar da al'umma daga sassa daban-daban na faɗin duniya.


Jaruma Asmee Wakili
Hoto: Asmee Wakili 


Waɗannan wasu ne daga cikin kyawawan hotunan nata.


Jaruma Asmi Wakili
Hoto: Asmee Wakili 

Ƙalli ƙarin wasu hotunan a ƙasa;


Jaruma Asmee Wakili
Hoto: Asmi Wakili 


Jaruma Asmi Wakili
Hoto: Asmee Wakili 


Jaruma Asmi Wakili
Hoto: Asmee Wakili 


Fatan hotunan, sun burge masoyan ta.


Ku ci-gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe domin samun ainihin cikakken tarihin Jaruma Asmee Wakili, tare da zafafan hotunan ta na musamman.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user