Thursday 25 July 2024

Kalli Zafafan Hotuna Daga Dandalin Daukar Shirin Manyan Mata Zango Na Uku Da Na Hudu

Tura Wannan Zuwa Ga

Manyan Mata, ɗaya ne daga cikin sababbin shirye-shirye masu dogon zango na masana'antar Kannywood, wanda aka kammala haska zango na biyun shi tun a 13/01/2024.


Yayin ɗaukar shirin Manyan Mata Zango Na Uku Da Na Huɗu
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa


Manyan Mata shiri ne mai farin jini kuma ya samu karɓuwa sosai a gurin jama'a.


Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa


Waɗannan wasu ne daga cikin hotunan dandalin ɗaukar shirin Manyan Mata zango na uku da na huɗu, wanda ake tsaka da ɗaukar shi a halin yanzu.


Adaman Kamaye wadda za ta maye gurbin marigayiya Daso
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa


Ƙalli ƙarin wasu hotunan a ƙasa;


Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa
Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Ma'aikatan shirin Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Layla
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa

Manyan Mata
Hoto: Abdulamart Mai Kwashewa


Fatan hotunan, sun burge ku.


Ku ci gaba da kasancewa tare da mu a kodayaushe, don ci gaba da samun hotuna da labaran abubuwan da ke faruwa a dandalin ɗaukar shirye-shiryen wasan kwaikwayo, masu gajeren zango, har ma da na shirye-shirye masu dogon zango.

TURA WANNAN ZUWA GA

Mawallafi: verified_user