Annabi, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, ya kasance idan aka gama binne mamaci, sai ya ce; "Ku nema wa ɗan uwanku gafara, kuma ku roƙa masa tabbatuwa, domin yanzu ne ake masa tambayar kabari".
Addu'a Bayan An Binne Mamaci
Hoto: People how stuff works
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لَهُ اللَّهُمَّ ثَبِّتْهُ.
Allahumma ghfir lahu, Allahumma tahbbithu
Ya Allah! Ka gafarta masa. Ya Allah! Ka ba shi tabbata.