بِسْمِ اللهِ وَعَلَى سُنَّةِ رَسُولِ اللهِ.
Bismil-lahi wa'ala sunnati rasoolil-lah.
Addu'a Yayin Shigar Da Mamaci Kabari
Hoto: Cremation Institute
Da sunan Allah, kuma a kan sunnar Manzon Allah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.
Da farko dai a duk inda muka nufa abu na farko muna da buƙatar sanin kaitsaye ina muka nufa? Don haka sai mu san wacce hanya za mu bi, sanna...